03/06/2026
Assalamu Alaikum,
Yanzu haka na buɗe sabon account mai suna Suleman Yusuf Doka.Ina roƙon ku da ku shiga ku yi min following don ƙara haɗin kai da goyon baya.
Nagode sosai da kulawarku. Allah Ya saka da alheri. 🙏🥰