Kantin Sauki

Kantin Sauki MUNA YIMA KOWA BARKA DA ZUWA WAN NAN KANTI MUNA SAYAR DA KAYAN YARA NE KUMA MUNA BADA SARI MUSAN MAN

Ina matiqar son ganin mace tanada kwarewa a ilimin Graphics Design, tana gidansu ko gidan mijinta tana samun kudinta har...
07/06/2021

Ina matiqar son ganin mace tanada kwarewa a ilimin Graphics Design, tana gidansu ko gidan mijinta tana samun kudinta har gida da wayar ta hannu😍
Idan kanada Sister da take buqatar kwarewa a fannin Graphics Design ka tura mata link dinmu tayi register damu nikuma nayi Alqawarin insha Allah sai ta kware🥰

*Ga link din mu nan a kasa*

*Sana'a goma maganin zaman banza*😎

*Zamu ride registration 20-6-2021*

*ZAA BAKU CERTIFICATE IDAN KUN GAMA*

WhatsApp Group Invite

RIGAR    AINAU RIGACE MAI KYAU GA SAUKIN SAKAWA SAUKIN WANKI DUK DA NASAN CEWA AINA BA KAZAMA BACE DAGA KASAR CHANA  GA ...
03/04/2020

RIGAR AINAU

RIGACE MAI KYAU GA SAUKIN SAKAWA

SAUKIN WANKI DUK DA NASAN CEWA AINA BA KAZAMA BACE

DAGA KASAR CHANA


GA SAUKIN FARASHI
3500

KANTIN SAUKIN
KANTIN KUNE

HIJABIN MARYAM HIJABIN MARYMA HIJABI CE TA YARA MATA SAYAN DAYA 500SAYAN SARI   350KANTI SAUKI KANTIN KUNE MUNA AKO INA
03/04/2020

HIJABIN MARYAM

HIJABIN MARYMA HIJABI CE TA YARA MATA

SAYAN DAYA 500

SAYAN SARI 350

KANTI SAUKI KANTIN KUNE

MUNA AKO INA

MUNA YIMA MASU BIBIYAR WAN NAN KANTI HAR YANXU BAMU FARA SAYAR DA KOMI BA MUNA KAN SHIRYE SHIRYE  NA DAUKAR MA AIKATA MU...
30/03/2020

MUNA YIMA MASU BIBIYAR WAN NAN KANTI

HAR YANXU BAMU FARA SAYAR DA KOMI BA

MUNA KAN SHIRYE SHIRYE NA DAUKAR MA AIKATA

MUNGODE MUNGODE

KANTI SAUKI KANTIN KUNE

BA YAUDARA GASKIYA DARI BISA DARI KUDIN KU BASU CIWI KAI

Address

Old Market Gusau Zamfara
Gusau
860211

Telephone

+18148918606

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kantin Sauki posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share