Qauters

Qauters Kgm

29/01/2025
01/08/2022

Nishadi.

Wasu masu yawan bude ido s**a ziyarci wani gurin shakatawa, s**a karasa tsakiyar wani ruwa wanda ake kiwon daruruwan Kadoji, ( sun je tsakiyar gurin ne a jirgin ruwa).

Suna tsaka da kallo a tsakiyar ruwan kewaye da kadojin, sai mai kula da wajen ya ce " waye zai iya ninkaya ta tsakiyar kadojin nan zuwa gabar ruwa inda nake? Ni kuma zan bashi miliyan 10.

Rufe bakinsa ke da wuya sai aka ji Tinjimmm!! Wani ya fada ruwan nan, nan da nan kadojin na s**ai ta kawo masa hari, cikin ikon Allah ya samu ya tsira da kyar. Mutumin nan kuwa ya cika alkawari ya bashi miliyan 10 cif-cif.

Sai da ya dawo gida sai yake cewa matarsa" ni fa ba ni na Shiga ruwan nan ba, wlh wani ne ya tura ni ta baya"

Sai matar ta ce " ai nice na turaka Maigida"

Dama ana cewa a bayan kowacce nasara ta namiji akwai jajirtacciyar mace da take tunkuda shi zuwa nasara, kamar dai yanda wannan mata ta tunkuda mijinta cikin kadojin nan har yai nasarar ciyo musu miliyan 10.😉

Imam Auwal Warure

23/06/2022

Mu kasance Masu karantavWannan zikirin zai yaye mana duk damuwar dake cikin xukatanmu kasance mai karan wannan zikirin please

Address

Jigawa
Hadejia

Telephone

+2348062276579

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Qauters posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Qauters:

Share