LAMU investment JADA

LAMU investment JADA LAMU INVESTMEST DEALERS ON ALL KIND OF HANDSET ,MP3,ACCESSORIES,SIM REGISTRATION,SIMSWAP/UPGRADE ETC.

  FOCUS ON FUTURE ADAMAWA!!! On  food processing companies in Adamawa. Let's ask the real question: what is the governor...
25/08/2024

FOCUS ON FUTURE ADAMAWA!!!

On food processing companies in Adamawa. Let's ask the real question: what is the governor doing to boost food production and agricultural processing in our state?

We need a governor who can attract investors, create jobs, and transform Adamawa from a civil servant-dependent state to a thriving economy. Where is the economic policy to employ our youths and capable adults, increasing our GDP and standard of living?

We can't afford a sleeping governor who doesn't grasp the importance of economic policies in creating employment opportunities, like in the US where job creation statistics are proudly published as a result of effective governance.

Adamawa deserves better. We need a visionary leader who can:

- Attract investors to boost food production and processing
- Develop economic policies to create jobs and stimulate growth
- Invest in education and skills development for our youths
- Diversify our economy beyond civil service dependence

Let's demand more from our governor. Let's build a prosperous Adamawa that works for all.

Saddam Lamu Jada

10/08/2023

Don me kake futa kasuwa? Shin ba ka yi imani da Allah ba ne? Abin da Allah ya kaddara za ka samu ko da kwana kwance a gida za ka sameshi. Ka dena fita kawai. Ka kwanta a gida zai sameka idan rabonka ne.

Copy:Aliyu Dahiru Aliyu

10/08/2023

Ga wasu shawarwari domin samun Sauqin rayuwa a wannan yanayin da muke ciki.

A yawaita yin shinkafa da wake, maimakon Shinkafa da miya.

A daina cin Doya soyayya da Dankalin Turawa, Rogo da Dankali su wakilce su.

A rage kiraye kirayen waya, idan an kira kawai ayi magana mai mahimmanci a isu da ita.

Hakama rage buɗe kowane Bidiyo a Facebook da Whatspp don rage cin Data..

Tafiya ƙasa wuraren da ake iya isa cikin minti talatin yafi biyan dari biyu ko uku na Babur.

A rage shan shayi da madara sai a haɗa da shan kunu.

Ba laifi bane don an saka tufafi sau uku sannan a wanke su saboda rage yawan wanke tufafi.

Yadi Sitaro na 9k zai wakilci shaddar 15k kuma zai fita kwakwaro da haƙurin yawan wanki kafin ya mutu.

Zuwa Asibitin Gwamnati shine mafita sai halin emergency anan ne kawai sai a garzaya asibitin biya.

Ka isu da wutar Nepa a gidan ka da wurin kasuwancin matuqar tada Janareto ba kawo kuɗin shiga zai yi ba.

Dafa abinci daya a rana bayan anyi Karin kumallo shine mafita, sai aci shi da rana da dare.

Taqaice dai duk wani mai mahimmanci za a aje shi don gabatarda mafi mahimmanci, haka ake gabatarda mai mahimmanci akan wanda ba yaɗa mahimmancin, bale abubuwan da bana dole ba.

Waɗannan sune hanyoyin rage ɗawainiya saboda yanayin da ake ciki na tsananin matsin rayuwa sakamakon yanayin tattalin arzikin ƙasar nan da duniya daya.

Kar kayi wasa da duk abinda zai saka nishadi da walwala cikin wannan yanayin, a ba wannan abini mahimmanci, kallon Comedy, karanta labarai masu saka nishadi, yawan motsa jiki, duka abubuwa da zasu magance maka kamuwa da ciwon damuwa cikin wannan Yanayin da Babanku Buwari da Kakanmu Tulumbu s**a sakamu.

09/08/2023

BUDADDIYAR WASIKA ZUWA GA AL-UMMAR KASAR NIJAR

Da farko, ina farawa da sunan ALLAH mai Rahama mai jin kai.

Al-ummar kasar Nijar, na rubuta muku wannan wasikar ne domin in kara bayyana muku wasu abubuwan da ya kamata ku sani.

Abu na farko, ya kamata ku sani, duk wani dan Arewacin Najeriya da ke kishin yankin Arewa, baya goyon bayan sojojin ECOWAS su ya*ki kasar Nijar, ko ta wane bangare.

Abu na biyu, ya kamata ku sani duk Sanatocin mu na Arewa basu goyon bayan sojojin ECOWAS su ya*ki kasar Nijar, kamar yadda s**a nunawa Duniya a majalisa, kuma s**a yi watsi da kudirin da shugaban kasar Najeriya ya kai musu na neman amincewar tura sojojin Najeriya zuwa Nijar.

Abu na uku, ya kamata ku sani duk Gwamnonin Arewa musamman wa 'yanda s**a hada Boda da kasar Nijar, babu wanda yake goyon bayan Sojojin ECOWAS su ya*ki kasar Nijar, kamar yadda s**a nunawa Duniya har s**aje wurin Tinubu s**a bayyana mishi illar ya*kar Nijar.

Abu na hudu, ya kamata ku sani duk Sarakunan yankin Arewa ta yamma da yankin Arewa ta Gabas, babu gidan Sarautar da yake goyon bayan sojojin ECOWAS su ya*ki Nijar.

Abu na biyar, ya kamata ku sani duk manyan Attajirai 'yan kasuwa, malamai, 'yan siyasa, manyan 'yan Gwagwarmaya, kungiyoyin Arewa dattijai da sauran masu fada aji, babu wanda yake goyon bayan sojojin ECOWAS su ya*ki kasar Nijar.

Me yasa dukkannin su babu wanda yake goyon baya? Saboda kowa yasani abunda yayi Arewa shi yayi Nijar, tarihi ya nuna tun shekarun baya tare muke gudanar da komai na rayuwa, tur*awane s**a raba tsakanin mu domin cimma manufofinsu.

Don haka bai kamata wani dan kasar Nijar, ya za*gi Dan Arewa ko yaci mishi mutunci ba, domin tun tuni munsani so ake a raba zumuncin dake tsakanin mu.

Wannan dalilin yasa tunda wutar rik*icin ta fara tsami muke ta wayar dakan al-umma, don su gane sha*rrin wasu ne da ke kokarin raba zumuncin dake tsakanin mu. Domin kafin wannan lokacin zai yi wahala wani dan kasar Nijar ya taba tunanin wai sojojin kasar Najeriya zasu ya*ki kasar

18/09/2021
29/04/2021
21/01/2021

Motto:A satisfy customer is a happy customer

Dealers in all kind of handset,accessories,mp3 etc.We renders the following services at lamu investment jada marware alo...
30/11/2020

Dealers in all kind of handset,accessories,mp3 etc.
We renders the following services at lamu investment jada marware along ganye road
1.Sim registration
2.Sim update
3.Simswap/upgrade
etc.

Address

Marware Ward Jada
Jada
00453

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when LAMU investment JADA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share