18/05/2023
“Muna Mika Jajenmu ga [Imamin Zamani, Maulana Sahibul Asr{Imamul Mahdi(Ajf)}, Imam, Ayatollah , Sayyid{Ali Khamna’i(H)}, Da Shugabanmu,Jagoranmu{Sheikh Ibraheem Zakzaky(H)}] Da Sauran Muminai Juyayin Shahadar (Imam Jafar Bn Muhammad(AS) As-Sadiq, Bahrul Ilm) A Ranar 25 Ga Watan Shawwal, a Shekara na 148, bayan Hijirar Annabin Allah Muhammad(S.A.W.W)”
Shaheed Ahmad Taekwondo]
28th Shawwal, 1444
18th May, 2023