Gaskiya Da Rikon Amana

Gaskiya Da Rikon Amana Muna bayyanarda hajojimmu gamai bukata sai yasamemu a addreshimmu mai lamba 1, layin Umar (umaru

Permanently closed.
27/07/2022
26/04/2022

President Xi Jinping visited Renmin University of China in Beijing on Monday, spending time with students and faculty. The following are some of the remarks Xi made while at the prestigious university. (3/3)

15/04/2022

Policemen in Kano: 1950s.

Credit:Lugude

Ina mukufatan alheri dafatan munsallaci juma'ah lafiya.
07/01/2022

Ina mukufatan alheri dafatan munsallaci juma'ah lafiya.

Allah ya halicci duniya  sannan ya halicci ababenda kecikinta sannan ya fifita wasu akawasu .Daga cikin wa'yanda  Allah ...
06/01/2022

Allah ya halicci duniya sannan ya halicci ababenda kecikinta sannan ya fifita wasu akawasu .

Daga cikin wa'yanda Allah ya fifita akwai mutane.

Donhaka yakamata mutane suzamto masu ganin kimar juna tareda banbanta kansuda dabbobi.

Daga cikin rayuwar dabbobi akwai finkarfi batareda ansamu wanda zai kwatowa wani hakkinsaba ,b***e asamu wanda zai yi hukunci atsakanisu.

Donhaka yakamata mutane suzamto masu biyayya shuwagabaninsu sukuma suyi hukunci da adalci atsakanisu batareda lurada da fifikon da Allah yayi atsakanisuba.

Domin kowane mutum Allah neya halliccesa Kuma yanaso yaga cigaba arayuwarsa bacibayaba .

Donhaka cinzarafine ,zaluncine ,muguntane da hassada wani yahana wani cigaba arayuwa .

Barin zalunci yanayaduwa cikin mutane rashin
Iya mulkine .

Ruwan bomabomai ga'yanbindiga abune maikyau matukar bazaishafi Wanda baida laifiba harsai sunmika wuya sunce suntuba .
06/09/2021

Ruwan bomabomai ga'yanbindiga abune maikyau matukar bazaishafi Wanda baida laifiba harsai sunmika wuya sunce suntuba .

Farfesoshin najeriya kokeke Basu iya kerawaba ,sai dai yawan yajin aiki .Jami an tsaron najeriya kokamo masulaifi ajeji ...
01/09/2021

Farfesoshin najeriya kokeke Basu iya kerawaba ,sai dai yawan yajin aiki .

Jami an tsaron najeriya kokamo masulaifi ajeji Basu iyaba sai yayo acikingari suna Kona fetur abanza, amma sunkasa kamo 'yanta addanda s**a hana kauyawa yinnoma dakiwo acikin kauyuka da garkuwa da mutane.

Idan ba jami'an tsaron najeriya bane 'yan ta adda to asa jami an tsaro biyu akowane mil namanya hanyoyin najeriya agani inbaza ahana ta addanci akan hanyoyiba.

Masana antun najeriya sunfi kwarewa gurin akarawa kayayyaki farashi ba ingantasuba .

Gomnonin najeriya sunfi kwarewa wurin hawa manyan motoci ba yiwa Al ummarsu aiki ba.

'yammajalisun najeriya da sanatoci sunfi kwarewa wurin zuwa Abuja karbo albashi bagabatarda bukatun Al ummarsuba.

Gomnatintarayyar najeriya tafi kwarewa wurin kasafin kudi ba aiki.

Malaman addani sunfi kwarewa wurin kwadayi ba aiki da abinda suke karantawaba anajeriya .

Banda zagi kowa ya Fadi abinda kecinkin zuciyarsa , nima nafadi nawane .

Kasata najeriya, Allah ya kawo muna zaman lafiya dawwamamme.

Wayyo Allah🙉😭kasata najeriya!   ya Allah kawowa kasata  najeriya dauki . 1; hadarin mota2;      "         jirgin sama3; ...
14/06/2021

Wayyo Allah🙉😭kasata najeriya! ya Allah kawowa kasata najeriya dauki .
1; hadarin mota
2; " jirgin sama
3; " " kasa
4; 'yan garkuwa da mutane
5; " bindiga
6; " zanga zanga
7; " tawaye
8; rikicin addini
9; " kabilanci
10; " siyasa.
Ya Allah muna rokonka ka kawar munada wa'yannan musifu das**a addabi kasata najeriya .

Address

1, Umaru Road Rafin Guza Kawo Kaduna North
Kaduna
07039268074

Telephone

+2347039268074

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gaskiya Da Rikon Amana posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gaskiya Da Rikon Amana:

Share