Karama juna sani

Karama juna sani 2020

21/12/2020
10/12/2020

Ga wasu daga cikin kyawawan mu'amula wanda akeson musulmi ya siffatu dasu:



1) Hakuri:

2) Barin jayayya da musu:

3) Hakuri da juriya:

4) Cika alkawari:

5) Gaskiya:

6) Kishi:



Manzon Allah s.a.w ya kasance fuskar sa tana canzawa saboda fushi idan an taka hurimun abunda Allah ya harumta, ya zama wajibi ga musulmi ya kasance yana da kishin game gari ga Allah da manzon sa da addinin Allah da shari'ar sa da malaman al'umma, da kuma kishi akan yaran sa da matan sa da iyalan sa, da kuma kishi akan wureren masu daraja na musulmai kada makiyan Allah su lalata su.



7) Tausayi da biyayyar iyaye:

8) Sadar da zumunci:

9) Rufe ido daga kallon haramun da hijabi da kuma neman izini kafin shiga gidan mutane:

10) Kunya:

11) Istigfari (neman gafara):

Address

Rigasa
Kaduna

Telephone

+2348124805378

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Karama juna sani posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share