Maganin Infection

Maganin Infection Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Maganin Infection, Shopping & retail, Kaduna.

JINNUL ASHIQ  Aljani mai hana aure ko mai kwanciya da matan mutane.  ﺟﻦ ﺍﻟﻌﺎﺷﻖIdan aka ce Jinnul Ashiq, ana nufin aljani...
25/05/2026

JINNUL ASHIQ
Aljani mai hana aure ko mai kwanciya da matan mutane.
ﺟﻦ ﺍﻟﻌﺎﺷﻖ

Idan aka ce Jinnul Ashiq, ana nufin aljanin da ke zuwa da daddare yana saduwa da matan mutane. Ana kuma samun Aljana mai zuwa da daddare tana saduwa da namiji.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧𝗥𝗔𝗗𝗜𝗢𝗡𝗔𝗟 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗖𝗜𝗡𝗘
𝑊ℎ𝑎𝑡𝑠𝐴𝑝𝑝/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
🄲🄾🄼🄼🄴🄽🅃, 🅂🄷🄰🅁🄴, 🄻🄸🄺🄴.

Su irin waɗannan Aljanu suna aurar mace ne ta yadda za su dinga kwanciya da ita a duk lokacin da s**a ga dama. Suna kuma ƙoƙarin hana ta aure, idan kuma tana da aure sai su dinga ƙoƙarin kashe mata shi. Haka kuma suna ƙoƙarin hana mace samun ciki, ko kuma idan ta samu cikin sai su zubar mata da shi. Wasu lokuta ma s**an biyo yaron da matar ta haifa, har a ga alamun jinnu tare da shi tun daga haihuwarsa. Irin wannan nau’in Aljani shi ake kira:
JINNUL ASHIQ ﺟﻦ ﺍﻟﻌﺎﺷﻖ

Wani lokaci irin waɗannan Aljanu suna shiga jikin mace ko namiji idan an saka su, wato ta hanyar sihiri kenan. Wani lokaci kuma gamo ne mutum yake yi da su.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧𝗥𝗔𝗗𝗜𝗢𝗡𝗔𝗟 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗖𝗜𝗡𝗘
𝑊ℎ𝑎𝑡𝑠𝐴𝑝𝑝/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
🄲🄾🄼🄼🄴🄽🅃, 🅂🄷🄰🅁🄴, 🄻🄸🄺🄴.

YADDA MUTUM ZAI GANE YANA DA ALJANIN DARE

_Ta ɓangaren namiji:_

1. Rashin sha’awar aure ko jima'i sam-sam.
2. Ƙin mikewar gaba sanda ake nufin yin jima'i, alhali kuma haka kawai yana tashi.
3. Ƙin fitowar ruwa yayin jima'i, domin Aljanin yana iya zama a cikin marainan mutum.
4. Saurin gajiya yayin jima'i da rashin iya komawa.
5. Jin motsi kamar tafiyar wani abu a gabobin haihuwa yayin jima'i.
6. Rashin cimma buƙatar jima'i.
7. Idan ka yi nufin yin jima'i sai bacci ya ɗauke ka.
8. Da zarar ka yi niyyar yin jima'i sai ka ji ka kawo tun kafin ka fara.
9. Komawar gaba da maraina su shige ciki.
10. Yawan ciwon kai, baƙin rai mara dalili, faɗuwar gaba, da dai sauransu.
11. Haka kawai sai ka ji ka tsani matarka.
12. Yawan mafarki kana saduwa da wata mata.
13. Yawan samun matsaloli a duk inda ka je neman aure, sai maganar ta lalace.
14. Za ka dinga mafarkin wata tana wasa da kai.
15. Matsananciyar sha'awa tare da tsoron mata.
Da dai sauransu.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧𝗥𝗔𝗗𝗜𝗢𝗡𝗔𝗟 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗖𝗜𝗡𝗘
𝑊ℎ𝑎𝑡𝑠𝐴𝑝𝑝/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
🄲🄾🄼🄼🄴🄽🅃, 🅂🄷🄰🅁🄴, 🄻🄸🄺🄴.

YADDA MACE ZA TA GANE ALJANI YA AURETA

1. Yawan ciwon ciki mai tsanani da jin motsi a ciki.
2. A duk lokacin da s**a yi nufin saduwa, sai ta ga jini ya zo mata alhali ba lokacin al’adarta ba ne.
3. Jin zafi yayin jima'i da rashin samun wata fa'ida.
4. Suna gama jima'i sai maniyyin da mijinta ya zuba mata ya dinga dawowa, ba zai shiga mahaifarta ba.
5. Matsanancin ciwon baya ko kwankwaso.
6. Ƙin yarda da jima'i.
7. Za ki dinga yawan mafarkin wani na saduwa da ke, da siffar mijinki ko wata siffa daban.
8. Yawan yin mafarkin kin haihu, wani lokacin ma har da taron suna.
9. Ganin wani a mafarki ko a fili ya nutsa hannunsa a cikinki ya fizgo wani abu, musamman idan kina da ciki.
10. Yawan yin ɓarin ciki ba tare da wani sanannen dalili ba.
11. Yawan mafarkin ana bin ki a guje ko ana kokawa da ke.
12. Jin motsi a cikinki, wani lokaci ma har yana ƙara girma, amma idan likitoci s**a auna za su ce ba su ga komai ba.
13. Rashin son yin magana da kowa da jin haushin mutane haka kawai.
14. Tsanar mai gida haka kawai, alhali za ki ji kina sha’awar wasu mazan.
15. Jin wari mara daɗi yana fitowa miki, ko kaikayin gaba da kurajen gaba.
16. Idan budurwa ce, duk wanda ya zo neman aurenta, idan ya tafi ba zai dawo ba.
17. Idan mutum ya dage yana son ya aure ta, ita kuma sai ta ji ta tsane shi.
18. Idan ta fita unguwa za ta dinga ganin alamun maza suna son su yi mata magana amma sai su kasa. Wasu za su dinga cewa wai tana da kwarjini.
19. Za ta dinga yawan zama a duhu, zama ita kaɗai, da rashin son magana da mutane.
20. Idan yarinya tana zuwa makaranta, za a ga ƙoƙarinta yana raguwa kuma tana ramewa.
21. Yawan ciwon kai da yin jiri.
22. Faɗuwar gaba, musamman idan Magriba ta kusa.
23. Idan mace ta fara barci sai ta ji an zungure ta ta farka.

Da dai alamomi masu yawa.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧𝗥𝗔𝗗𝗜𝗢𝗡𝗔𝗟 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗖𝗜𝗡𝗘
𝑊ℎ𝑎𝑡𝑠𝐴𝑝𝑝/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535
🄲🄾🄼🄼🄴🄽🅃, 🅂🄷🄰🅁🄴, 🄻🄸🄺🄴.

MASORO DA NAMIJIN GOROKa nemo masoro da namijin goro. Ka yanka namijin goron, sannan ka shanya shi. Idan ya bushe, ka ha...
10/05/2026

MASORO DA NAMIJIN GORO

Ka nemo masoro da namijin goro. Ka yanka namijin goron, sannan ka shanya shi. Idan ya bushe, ka haɗa shi da masoro a wuri guda, sannan ka daka su sosai har su zama gari.

Ana amfani da shi ta hanyar sanya rabin ƙaramin cokali (half tea spoon) a cikin ruwan dumi mai sugar ko kuma a cikin kunu, sannan a sha bayan kowane kwana biyu — ba kullum ba.

Ana amfani da shi domin taimakawa wajen:

• Jiri
• Hajijiya da ciwon kai
• Ciwon gadon baya
• Sanyin jijiyoyin jiki
• Ciwon ƙwanƙwaso
• Ciwon haƙora
• Taimakawa wajen rage shawara
• Ƙara kuzari da sha’awa ga maza da mata

Gargaɗi:

• Kada a bai wa yara ƙanana, saboda yana iya sa saurin balaga.
• Mai fama da matsanancin ciwon hanta ya guji amfani da shi.
• Kada a riƙa sha kullum; ana amfani da shi bayan kowane kwana biyu har a samu biyan buƙata.

Muna da magunguna masu inganci domin cututtuka daban-daban. Ku tuntube mu ta inbox ko WhatsApp, za ku ji daɗin haɗuwa da mu.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧𝗥𝗔𝗗𝗜𝗧𝗜𝗢𝗡𝗔𝗟 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗖𝗜𝗡𝗘
𝑊ℎ𝑎𝑡𝑠𝐴𝑝𝑝/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
🄲🄾🄼🄼🄴🄽🅃, 🅂🄷🄰🅁🄴, 🄻🄸🄺🄴.

MAGANIN KARFIN MAZA DA MAGANIN KANKANCEWAR GABAN NAMIJI.A JARABA DUK KARFIN JININKA INSHA ALLAHU ZAI MAKA.Idan zallar ka...
09/05/2026

MAGANIN KARFIN MAZA DA MAGANIN KANKANCEWAR GABAN NAMIJI.

A JARABA DUK KARFIN JININKA INSHA ALLAHU ZAI MAKA.

Idan zallar karfi kake so yadda zakai mintuna 30 zuwa 40 kana jima'i ba gajiya ba inzali
Zo in gayamaka wannan sirrin ba sai ka sayi magani mai tsada ba kuma tabbas yanayi baya da wata illa.

Dangwala min like sannan kuduba comments section domin ganin yadda ake hada Maganin.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧𝗥𝗔𝗗𝗜𝗧𝗜𝗢𝗡𝗔𝗟 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗖𝗜𝗡𝗘
𝑊ℎ𝑎𝑡𝑠𝐴𝑝𝑝/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
🄲🄾🄼🄼🄴🄽🅃, 🅂🄷🄰🅁🄴, 🄻🄸🄺🄴.

Hadin da zai kara maka karfin gaba dadewa wanke mara da marin shaawa a cikin sauki.Zaka samuKanunfari chokali 1Dabino wa...
07/05/2026

Hadin da zai kara maka karfin gaba dadewa wanke mara da marin shaawa a cikin sauki.

Zaka samu

Kanunfari chokali 1
Dabino wanda bai bushe ba gida 5
Tafarnuwa sili 5
Ruwa kofi 2

Zaa hada a tafasa minti 15 a tace sai asha rabin kofi safe rabi dare, sauran washe gari shima a shanye zuwa kwana 7 Insha Allah hatta marar ka zai wanke maka ita.




𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧𝗥𝗔𝗗𝗜𝗧𝗜𝗢𝗡𝗔𝗟 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗖𝗜𝗡𝗘
𝑊ℎ𝑎𝑡𝑠𝐴𝑝𝑝/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
🄲🄾🄼🄼🄴🄽🅃, 🅂🄷🄰🅁🄴, 🄻🄸🄺🄴.

MAGANIN CIWON DAJIWannan magani ana amfani da shi ga masu fama da ciwon daji, ko wanda ya daɗe yana fama da shi, ko kuma...
30/04/2026

MAGANIN CIWON DAJI

Wannan magani ana amfani da shi ga masu fama da ciwon daji, ko wanda ya daɗe yana fama da shi, ko kuma wanda ya kamu da shi kwanan nan, ko da ciwon ya yi tsanani sosai.

Yadda ake hada maganin: A samu sassaken mangwaro, sassaken tamfusti, da sassaken dorawa. A shanya su su bushe sosai, sannan a daka su su zama gari. A zuba garin a cikin ruwa.

Yadda ake amfani da shi:

Ana shan ruwan da aka zuba garin a ciki.

Ana kuma amfani da garin wajen shafawa a jiki.

Bayan shafawa, a nade wurin da kyau.

Idan ana yin haka da yardar Allah, za a samu sauƙi da lafiya.

Da izini a tura wannan sako zuwa group 7 domin ’yan uwa su amfana.

𝗔𝗗𝗔𝗠𝗦𝗬 𝗧𝗥𝗔𝗗𝗜𝗧𝗜𝗢𝗡𝗔𝗟 𝗠𝗘𝗗𝗜𝗖𝗜𝗡𝗘
𝑊ℎ𝑎𝑡𝑠𝐴𝑝𝑝/Calls
08036066553, 08051115383
08093651535.
🄲🄾🄼🄼🄴🄽🅃, 🅂🄷🄰🅁🄴, 🄻🄸🄺🄴.

Shin ka san cewa zaka iya magance nfection, ciwon huhu ,da rage matakin s**ari a cikin jiki ta hanyar amfani da TOM/NAMI...
23/04/2026

Shin ka san cewa zaka iya magance nfection, ciwon huhu ,da rage matakin s**ari a cikin jiki ta hanyar amfani da TOM/NAMIJIN GORO/CUCUMBER? 🤔💧

yi share domin yan uwa su amfana.

AMFANIN FUREN AYABA...HAWAN JINIA Sami Furen Ayaba da Ganyen Ayaba, a adafa su sosai har su dahu.A sha qaramin kofi (20c...
25/03/2026

AMFANIN FUREN AYABA...

HAWAN JINI
A Sami Furen Ayaba da Ganyen Ayaba, a adafa su sosai har su dahu.
A sha qaramin kofi (20cl) da safe bayan an karya, a sha lokaci-lokaci.
Zaa rabu da hawan jini da yardar Allah, komai tsawon lokacin da ya dauka.

CIWON SUGA
A sami Furen Ayaba da Danyar Ayaba guda daya, a dafa tare da rabin babban kofi (30cl).
A sha kafin a ci abinci, a yi haka na tsawon makonni 8.
Zaa rabu da ciwon suga gaba daya da yardar Allah.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call/SMS
08036066553, 08051115383, 08093651535, 08030727369

TSAKUWAR QODA
A dafa Furen Ayaba, a sha babban kofi safe da yamma.
Zaa fitsara da tsakuwar qoda.

CIWON SIKILA
Shan dafaffen Furen Ayaba akai-akai yana taimakawa wajen warkar da ciwon sikila.
Nasa zai rabu da ciwon gaba daya.

H.I.V. (CIWO MAI KARYA GARKUWAR JIKI)
Mai dauke da ciwon sida (qanjamau), idan yana shan dafaffen Furen Ayaba akai-akai,
garkuwar jikinsa ba zata karye ba. Amma wannan ba yana nufin maganin warkewa daga cutar ba.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call/SMS
08036066553, 08051115383, 08093651535, 08030727369

HAKI
Mai fama da matsalar haki, ya dafa Furen Ayaba da 'ya'yan Ayaba kanana (da basu yi qwari ba),
a sha sau 3 a rana na tsawon kwanaki 3.
Zaa sami lafiya da yardar Allah.

SHAQUWA
A dafa Furen Ayaba da garin tafarnuwa cokali daya, a sha sau daya na babban kofi na tsawon kwanaki 7.
Zaa warke da yardar Allah.

ADAMSY TRADITIONAL MEDICINE
WhatsApp/Call/SMS
08036066553, 08051115383, 08093651535, 08030727369

Address

Kaduna
234

Telephone

+234 803 606 6553

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maganin Infection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share