Maman deejahs business

Maman deejahs business House decoration

21/08/2025

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Princess Yusrat, Hassana M Tukuf, Hassana Shaibu, Fateema Hamisu

08/08/2022

Blessing ta samu maki 279 a JAMB kuma tana burin karantar likitanci a jami’a amma rashin kudi yasa take gasa masara tana siyarwa don samun na dogaro da kai.

04/08/2022
04/07/2022

A yan kwanakin baya-bayan nan ne aka sami bullar wadansu hotuna, na diyar sarki Sunusi Lamido Sunusi tare da shahararren dan kasuwa Alhaji Aliko Dangote kuma

18/06/2022

Baiwar Allah data yarda ta mutu domin mijinta ya rayu. Hajiya Hafsatu bint Abdulkadir Maccido, babbar matar marigayi Alhaji Sir Ahmadu Bello, Sardaunan Sakkwato, wacce ta rufe mijinta (Sardauna), don kada harsashin su Manjo Kaduna Ezegwu ya sami Sardauna, a ranar 15 ga Janairun shekarar 1966.
Allah ya jikansu da rahma, da iyayenmu bakidaya.

Na sami hoton ta hannun Tafidan Bichi, Alh Jamil Kabir..

Address

Kano Dambatta LGA
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maman deejahs business posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Maman deejahs business:

Shortcuts

Share