02/08/2026
Alhamdulillah, Allah kabamu kasuwa mai albarka.
Wannan Gidan siyarwa ne Wanda ya Mori ingantaccen aiki daidai da zamani Wanda yake dauke da abubuwa kamar haka.
-3 bedroom
-1 parlor with p.o.p decoration
-3 toilets
-1 kitchen
-dining
-,Kuma ana samun wutar nepa a area
-akwai ruwan famfo Dana rijiya a gidan
mun inganta Kuma mun saukaka muka akan price 10 million only don neman albarka.
gidan yana Nan a zawaciki layin gidan man gasau tsallaken gabas panshekara road kano . 091 3538 0832