GatMeals.

GatMeals. We are a multiproduct processing company that specialises in processing and packaging grains into readymade floured products for everday use.

At Gatmeals, we are obsessively passionate about offering you your own dimension of value, and top it with more! In this ever busy world, where every click of the clock counts and matters, we offer you ease and convenience, comfort and affordability by saving your time, energy, and cost. For you we do away with the tiring and tasking process of dehusking, washing, grinding, sieving and drying of f

oodstuff and items that you need for your everyday use. We are a multiproduct company that offers you packaged agricultural products such as Millet, Wheat, Beans, Moringa, Chillies, Nuts, Maize, Sorghum, that are grounded processed and packaged into Millet Flour, Beans Flour, Wheat Flour, Moringa Powder, and Seasoned Pepper of different flavors. We make, as well as offer for your pleasure, Spices and Condiments, Meat products (Meat Floss, Kilishi) Baby Food, Pasta, Tea and Beverages and related products for your homes, kitchens, restaurants, offices, and hotels. Our story is that of passion, our goal is to have Gatmeals products in every household. We intend to do that through sustained quality control, Proper packaging, affordable pricing, and aggressive delivery to all the nook and crannies of our customer bases. Ours is a team of passionate entrepreneurs bent on offering you the best value for your money. Our core values are driven by strong work ethics, corporate culture, team work, trust, reliability, and effective customer relationship. At Gatmeals, we are obsessively passionate about offering you your own dimension of value, and top it with more. We pack our products with love and care. We offer mouth shattering, tantalizing, tasty and smooth floured products for your homes. We are the friends in
every home, companions in every office, fit for your kitchens, cabinet and dining tables. We are GatMeals, GatanKu!

Alhamdulillah!  Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!GATMEALS IS BACK. STRONGER AND BETTER.Ba shakka mun tafi hutun injury😀 n...
11/05/2025

Alhamdulillah! Alhamdulillah!! Alhamdulillah!!!

GATMEALS IS BACK. STRONGER AND BETTER.

Ba shakka mun tafi hutun injury😀 na wani lokaci amman mun dawo da izinin Allah.

Garin Danwake 2K Per pack

Yajin Tafarnuwa 2k and 5k packs

Yajin Daddawa 2K and 5k packs

Shayin Goruba 2k per pack

Muna ba da sari akan 1900.

Shagonmu na nan a Amana Plaza da ke Zoo Road.
Muna aikawa ko ina da izinin Allah. Call or watsapp 08122787104 don saka order.

Ayi mana sharing don Allah.
Nagode.

Maryam Gatawa.
CEOnKu

Salamu Alaikum abokan arziqi, saboda sababbin abokai da followers da basu san menene GatMeals. ba da kuma harkar da muke...
20/02/2024

Salamu Alaikum abokan arziqi, saboda sababbin abokai da followers da basu san menene GatMeals. ba da kuma harkar da muke yi a kamfanin. Toh ga wannan 👇

1) Da farko dai Sunana Maryam Gatawa kuma nice Shugabar wannan Kamfanin da ke Jaen a SHARADA anan Kano. Na qirqiri wannan kamfani Shekara 6-7 da s**a wuce kuma a wannan kafar sada zumuntar aka samar da shi har ya bunkasa.

2) Kamfanin mu na nan a No 1880, a Sharada, Kano. Muna da shago na GatMeals wato No 33 a AMANA PLAZA dake Zoo Road a kusa da Shoprite anan Kano, Ana iya samun Products ɗin mu a dukkanin H-Medix Supermarket dake Abuja.

3) GatMeals kamfani ne da ya shahara wajen sarrafa tsaftattun kuma ingantattun kayan abincinmu na gargajiya don amfanin ku na yau da kullum.

4) Kayan Kamfanin kamar yadda yake a hoto a qasa sun ha"da da GARIN DANWAKE, GARIN ALKAMA, GARIN KUNUN TSAMIYA, GARIN WAKE don Kosai da Alala, JAN YAJI, YAJIN DADDAWA da na TAFARNUWA, SPICES da CURRY, SHAYIN GORUBA, DAMBUN KAZA da KILISHI kuma akan farashi me sauqi.

5) Muna da rijista da CAC a matsayin Kamfani me zaman kan shi me dauke da lambar RC, muna kuma da LAMBAR SAHALEWA TA NAFDAC da ke nuna ingancin kayan kamfaninmu. Don haka muna aikawa ko ina. Munyi rijista kuma da SMEDAN, muna da certificate na EXPORT council, mun yi rijista da hukumar haraji wato FIRS don sauke haqqin gwamnati, muna da shedar HACCP da zata bamu damar fitar da kayanmu qasashen amurika da sauransu. Mun

6) Muna da zaqaquran ma'aikata da ke aiki tuquru don samar muku da ingantattun kayan abinci a kulli yaumin don biyan bukatunku.

7) Lambobin wayoyinmu da ake saka order ko ake samunmu akai don maganar sari, ko qulla alaqar kasuwanci su ne 08122787104, 08034120588. Ana iya zuwa kuma shago ko kamfani don ganawa da mu akan hakan.

8) Muna ba da sari da kuma siyan 'dai-d'ai.

9) Manufarmu itace samar muku sarrafaffun da kuma ingantattun kayan abinci a gidajenku. Burinmu mu zamanto mune na daya a za'binku don ci da iyalanku da kuma morewarku da kayayyakinmu.

10) A kullum, so muke mu Gatanta muku. Kamar yadda kuke gatanmu.

A taimaka mana da SHARING.

Jama'a Bismillah ku matso mu ci kasuwar dare.Yajin Tafarnuwa 1kJan Yaji 1kYajin Daddawa 1kGarin Danwake 1500Muna Amana P...
20/02/2024

Jama'a Bismillah ku matso mu ci kasuwar dare.

Yajin Tafarnuwa 1k
Jan Yaji 1k
Yajin Daddawa 1k

Garin Danwake 1500

Muna Amana Plaza, Zoo road. Muna aikawa ko ina. Za a same mu akan 08122787104

Salamu Alaikum jama'a a mana ciniki.Garin Kunun Tsamiya 1,500Garin Danwake 1,500Garin Alkama 1,500Muna aikawa ko ina da ...
14/02/2024

Salamu Alaikum jama'a a mana ciniki.

Garin Kunun Tsamiya 1,500
Garin Danwake 1,500
Garin Alkama 1,500

Muna aikawa ko ina da izinin Allah

Ga lambar wayarmu 08122787104 ko 08034120588. Koh a tuntuɓi Maryam Gatawa and Nura Isyaku Kwankwaso

Shagonmu na nan a Amana Plaza dake Zoo Road. Kusa da shoprite.

Gatmeals ai Gatanku ne😍💃🏼

HEALTH BENEFITS OF KUNUN TSAMIYA1. The key ingredient, millet, contains a poly nutrient called lignin, which has cancer-...
27/01/2024

HEALTH BENEFITS OF KUNUN TSAMIYA

1. The key ingredient, millet, contains a poly nutrient called lignin, which has cancer-fighting properties and is beneficial in the treatment of heart disease.

2. Kunu is good for women that have reached the stage of menopause as it helps them relax their muscles.

3. It is also recommended for nursing mothers as it helps increase the flow of their breast milk.

4. Due to its ginger content, it lowers the cholesterol level and prevents the formation of blood clots.

5. It is rich in fibre, thus helping to promote a healthy digestive system.

6. It also helps in the prevention of chronic inflammatory diseases such as rheumatoid arthritis.

7. The polyphenols in tamarind have antioxidant and anti-inflammatory properties. These can protect against diseases such as heart disease, cancer and diabetes.

Call us on 08122787104, 08034120588. Message us at [email protected]

Price: ₦1,500 per kg

Har ilau akwai Yajin Tafarnuwa na ba'dawa a tsire, kifi soyayye zazzafa, a Awara soyayya da sauransu. Akwai Jan Yaji kom...
09/01/2024

Har ilau akwai Yajin Tafarnuwa na ba'dawa a tsire, kifi soyayye zazzafa, a Awara soyayya da sauransu. Akwai Jan Yaji komai da ruwanka. Akwai Yajin Daddawa na cin dumamen tuwo

Dukkansu akwai na 1k da kuma babbar roba na 2500.

Sai Gangariyar Garin danwaken GatMeals daga buhu sai tukunya. An saka kuka da kanwa a cikinsa. Akwai laushi da santsi da sul'bi. Akan 1500.
Muna aikawa ko ina da izinin Allah.

Akwai Shayin Goruba na 2k da 1k.

Muna nan a Shagonmu na Amana Plaza da ke Zoo Road. Ko a kira mu akan 09024368956 ko 08122787104 don siya d'aid'ai ko sari.

Gatmeals Gatan Kowa😍

Yajin Tafarnuwa 1,000 and 2,500Yajin Daddawa 1,000 and 2,500Garin Jan Yaji 1,000 and 2,500Garin Ɗanwake 1kg 1,500Dambun ...
02/01/2024

Yajin Tafarnuwa 1,000 and 2,500
Yajin Daddawa 1,000 and 2,500
Garin Jan Yaji 1,000 and 2,500

Garin Ɗanwake 1kg 1,500
Dambun Kaza 2k, 5k and 10k

Call/Wasop 08122787104, 09024368956

Garin Danwake ya sauka da zafinsa!Muna nan a Amana Plaza zoo road ko a kira mu akan 08122787104 ko 08034120588.Muna aika...
24/12/2023

Garin Danwake ya sauka da zafinsa!

Muna nan a Amana Plaza zoo road ko a kira mu akan 08122787104 ko 08034120588.

Muna aikawa ko ina da izinin Allah.

Akwai Yajin Tafarnuwa na Daddawa da jan Yaji.

AI generated Image

Garin Ɗanwake Gangariya Me taken tafi da gidan ka, domin kuwa an haɗa komi da komi a ciki, kwaɓawa kawai za'ayi a mulmul...
22/12/2023

Garin Ɗanwake Gangariya Me taken tafi da gidan ka, domin kuwa an haɗa komi da komi a ciki, kwaɓawa kawai za'ayi a mulmula sannan a saka a cikin tafasasshen ruwa, a bashi kamar minti biyar daga nan sai a tsame..

An zuba shi cikin ingantaccen mazubi me tsafta, hukumar NAFDAC sun amince dashi..

Price 1,500/Pack

Call/Wasop 08122787104, 08034120588

Sunana DAMBUN KAZA, Bari na baku wani labari.An taɓa aikawa da Ni wani gari daga Kano, ai kuwa na damu direba da ƙamshi ...
20/12/2023

Sunana DAMBUN KAZA, Bari na baku wani labari.

An taɓa aikawa da Ni wani gari daga Kano, ai kuwa na damu direba da ƙamshi a cikin mota..

Na taƙaice muku labari kafin direban nan ya kaini inda aka turani, ƙamshi na ya cika masa ciki, aikuwa ya buɗe Ni daga cikin mazubi na, na ₦5,000 kafin kuce kwabo ya gama dani saboda tsananin daɗi na..

Daga baya sai KAMFANIN GATMEALS LTD wato Kamfanin da suke haɗani ne s**a sake aikawa da Ni zuwa ga asalin inda akaso naje tun farko, domin kuwa dai direba ya gama da Ni, ta wajen da malam direba ya burgeni shine ya kira ɗaya daga cikin lambobin nan (08122787104, 08034120588) ya musu bayani kuma ya biya kuɗi na harma ya ƙara da wani, daga lokacin muka ƙulla abota da Malam Direba..

Kada ku damu, kuma zan iya zama abokin ku, kudai kawai ku kira lambobin da direba ya kira a sama, koh ku ziyarci shago me lamba 33 Amana Plaza kusa da ShopRite Zoo Road, Kano.

Akwai na ₦2,000 ₦5,000 da kuma ₦10,000.

Sai kunzo..

Yajin Tafarnuwa 200grm ₦1,000Yayin Tafarnuwa 500grm ₦2,500Yajin Daddawa 200grm ₦1,000Yajin Daddawa 500grm ₦2,500Garin Ja...
14/12/2023

Yajin Tafarnuwa 200grm ₦1,000
Yayin Tafarnuwa 500grm ₦2,500

Yajin Daddawa 200grm ₦1,000
Yajin Daddawa 500grm ₦2,500

Garin Jan Yaji 200grm ₦1,000
Garin Jan Yaji 500grm ₦2,500

Call/Wasop
08122787104
08034120588

Address

Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348122787104

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GatMeals. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to GatMeals.:

Share