Sulaiman.m.inuwa

Sulaiman.m.inuwa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sulaiman.m.inuwa, Shopping & retail, unguwa uku, Kano.

27/07/2022

Genelia D'Souza is an Indian film actress, model, and host. She has appeared in South Indian cinema and Bollywood films.

22/09/2021
02/11/2020

*KU GUJEWA KALLON BATSA!*

• Ka sani 'Dan uwa shi Sabon Allah matsala ne a rayuwar bawa ta duniya da lahira ka yi iya kokarin ka wajen bin hanyar da zaka ga ka bar aikata wannan laifi baki daya.
• Ina maka/maki zaton alheri mai yawa da yi maka/maki busharar cewa damuwa da kina/kana aikata laifi shima rabo ne ba kowa ke samu ba.
• Ga wasu nasihu kamar haka:
1. Yawan istigfari dare da rana
2. Sallah akan lokaci
3. Abokai nagari
4. Yawan tilawar alkur'ani
5. Tuna mutuwa a kowacce rana domin hakan zai sanya ka/ki barin wannan sabon kada ya zama aikin ki/ka na karshe a duniya
6. Ka sani mai aikata laifi da gan-ganci baya samun yardar Allah har a kar6i adduo'insa.
7. Kallon batsa na jawo zubewar mutumci da rashin kwarjini har kowa ya raina ka a tsane ka a cikin al'umma
8. Kallon batsa laifin sa kamar zina ne..
9. Yayin kallon batsa ana kallon tsiraicin wani ko aji maganar batsa duk haramun ne.
10. Kallon batsa yana jawowa saukin ayi fasikanci da mace don kullum a matse take a aikata abin da take gani da ita, ko kuma ka ya kai ka aikata da zina
11. Ana samun cutar tsiro a mahaifa in mace na taso da sha'awa bata samun biyan bukata, har yakan kawo rashin haifuwa ko cutar daji a mahaifa
12. Ke6ewa a 6uya ana kallon batsa na haifar munafurci zuciya. Kuma baza ka samu miji ba ko abokiyar zama sai mai hali irin naka/ta.
Allah Ta'ala ya tsare mu ya kiyaye mu ya yafe mana, (amin).
(C) Sheikh Aliyu Said Gamawa

01/11/2020

1. Rayuwa juyawa take yau fari gobe tsumma, don haka duk halin da ka samu kanka ayi hakuri a mayar da komi ga Allah. Mu sani yarda da qaddara ibada ne

2. Idan har ka kasance mai yawan hangen aibin wasu, zai yi wuya ka samu lokacin hangen naka aibun ballantana ka gyara. Pls muna addua Allah ya kara mana shiriya.

3. Shi laifi shu'umin abu ne, in ka mayar da hankali kan yayata laifukan mutane, to ka jira
taka jarrabawar, don zai yiwu a jarrabe ka da abinda kake fadi akan mutane.

4. Ana son ka zamo mai hakuri da yafiya ga zaman tare musamman iyalai da abokan Hulda na yau da gobe. Ana son bada uzuri ga kura-kuran mutane don dan Adam tara yake..

5. Muna dogara ga Allah, muna rokon Allah ya kyautata rayuwar mu, yayi mana albarka. Mu dage da addu'a komi na Allah ne.

Allah ya amsa mana, amin.

(C) Sheikh Aliyu Said Gamawa

Address

Unguwa Uku
Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sulaiman.m.inuwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share