18/08/2023
SALFAT DATA AND OTHER SERVICES.
Wannan App din sabo ne kuma tabbas yazo da tsari me sauki ga masu amfani da yanar gizo, wadanda suke siyan Data ko siyarwa zasu iya amfani dashi domin zau dinga samun Datar a saukin farashi fiye da yadda kamfanin layika ke siyar musu.
https://salfat.com.ng/user/signup?ref=parouq
Application ɗin tazo da tsaruka kamar haka:
1. Zakayi kasuwancin data da wannan Application namu cikin farashi mai sauƙi, zaka samu riba daidai gwargwado.
2. Zakaga Referral Link naka a Dashboard ɗinka, wannan Referral Link ɗin yanada matiƙar amfani domin dashi zaka iya samun sama da 5k a rana ɗaya
Yadda abun yake shine, duk wanda yayi register ta wannan Referral link ɗin naka har ya siya data ko ya siyar da data to kanada Commission, abin nufi anan shine idan ya siya Data 1Gb ko 500gb, 10gb kanada kason da zaka samu na kuɗi, idan zai siya data sau 100 a rana duk Transaction ɗin da zaiyi sai kasamu Commission ɗinka, haka zalika idan waɗanda sukayi register ta link ɗinka sun kai mutum 100 kuma suna siyen data a Application ɗin to a cikin mutum ɗari ɗin nan ace ko wannen su zai siya data ko zai siyar da data 1Gb kawai a rana ɗaya, zaka samu commision ɗinka mai nauyi saboda adadin mutanen da yawa bare kuma a rana ɗaya dai mutum 100 kasan data da zasu siya sai tafi 1Gb, idan wancen ya siyar da 1Gb, wancen ƙila 10Gb, ya siyar wancen kuma ƙila 20Gb dukkansu sai kasamu Commission ɗinka.
Su suna cen suna kasuwancin su kai kuma kana samun kuɗi da duk wani transaction da sukayi kuma a duk sanda ka tashi cire kuɗinka zaka cire su kai tsaye.
Ko wayarka na kunne, ko tana a kashe su suna cen suna business ɗinsu na data kai kuma kuɗinka suna taruwa, kaga ka taimakesu sun samu Application mai sauƙin siyar da data suna kasuwancinsu suna samun riba kaima kuma kana samun riba.
Shawara: Karka tsaya kawai ga ribar da zaka dinga samu wurin Commission na Referral ɗinka, kaima kadinga siyar da data, hakan zai taimaka sai kaga cikin kwana 7 Commission ɗinka ya taru yakai wa