A.A Rasheed enterprises

A.A Rasheed enterprises KWARI MARKET IBB WAY GIDAN IBRAHIMAWA SECOND FLOOR SHOP NO 52

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ€πŸ€πŸ€πŸ’―πŸ’―πŸ’― βœ…βœ…βœ… Bonanza Glitter full Stone Cotton      Price  #16,500 Available at affordable price and accessible to reac...
21/09/2026

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

πŸ€πŸ€πŸ€πŸ’―πŸ’―πŸ’― βœ…βœ…βœ… Bonanza

Glitter full Stone Cotton
Price #16,500
Available at affordable price and accessible to reach πŸ’―πŸ’―πŸ€πŸ€ available now.

07068749392/07081462715

Wassap group linkπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://chat.whatsapp.com/HhGeiWmfL3q4Gk5eG0SaiI

*Mix and match**Kante Gold cotton*✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨      *15,000*07068749392/07081462715Wassp group link πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡https://...
20/09/2026

*Mix and match*
*Kante Gold cotton*
✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨✨
*15,000*

07068749392/07081462715

Wassp group link πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://chat.whatsapp.com/HhGeiWmfL3q4Gk5eG0SaiI

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ€πŸ€πŸ€πŸ’―πŸ’―πŸ’― βœ…βœ…βœ… BonanzaSuper Embellished Ramadan gold  Available at. 16,500 affordable price and accessible to reach πŸ’―πŸ’―πŸ€πŸ€ ...
19/09/2026

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

πŸ€πŸ€πŸ€πŸ’―πŸ’―πŸ’― βœ…βœ…βœ… Bonanza

Super Embellished Ramadan gold

Available at. 16,500 affordable price and accessible to reach πŸ’―πŸ’―πŸ€πŸ€ available now.

07068749392/07081462715

πŸ˜” β€œNA SHA WAHALA DOMIN ZUWA TURAI, AMMA 😭😭😭Wani matashi da ke zaune a Turai ya bayyana irin wahalar da ya sha kafin ya i...
19/09/2026

πŸ˜” β€œNA SHA WAHALA DOMIN ZUWA TURAI, AMMA 😭😭😭

Wani matashi da ke zaune a Turai ya bayyana irin wahalar da ya sha kafin ya isa Ζ™asar, yana mai cewa bayan zuwansa ya kwashe shekaru yana kwana a waje kafin daga bisani ya samu Ζ™aramin aiki.

Da ya fara samun kuΙ—i, ya fara ajiya tare da tura kuΙ—aΙ—ensa gida domin Yan'uwansa su saya masa fili su fara gina masa gida.

A cewarsa, ya tura fiye da miliyan 20 na CFA.

Amma ya ce daga baya ya gano cewa mahaifiyarsa, ’yan’uwansa mata da maza sun kashe kuΙ—in.

Har ma an nuna masa wani fili aka gaya masa cewa nasa ne, amma daga baya ya gano cewa filin ba nasa ba ne.

Yanzu, a cewarsa, Yan'uwansa suna gaya masa cewa tun da yana Turai, ya ci gaba da aiki ya nemi wata hanyar sake samun kuΙ—in.

Matashin ya ce:

Β«β€œGaskiya na gaji. Ban ma san abin da zan yi kuma ba.”»

Mutum zai iya shan wahala a Ζ™asar waje yana tunanin yana gina makoma tare da ahlinsa, amma idan aka ci amanar amincewarsa, ciwon ba na kuΙ—i kawai ba ne.

Aminci da gaskiya su ne ginshiΖ™an zaman Amana. KuΙ—i na iya sake samuwa, amma amana idan ta lalace, dawo da ita ba abu ne mai sauΖ™i ba.

Ku yi Follow, Like da Share domin labarin ya isa ga wasu.

Wani matashi wanda ya tsira acikin mutum (37) da s**a mutu a komar jami'an "civil defense" a garin "minna" yana cewa;1. ...
19/09/2026

Wani matashi wanda ya tsira acikin mutum (37) da s**a mutu a komar jami'an "civil defense" a garin "minna" yana cewa;

1. An fesa mana wani abu mai shaΖ™e wuya bayan an sanya mu acikin cell, daga nan numfashin mu ya fara Ι—aukewa.

2. Wannan wurin haΖ™ar zinarin, an gayamana cewa mallakin tsohon shugaban mulkin soji ne (Ibrahim Badamasi Babangida)

Kamar yadda jaridar Sahara ta ruwaito tare da wallafa faifan bidiyo.

Daga Alhassan Mai Lafiya

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ€πŸ€πŸ€πŸ’―πŸ’―πŸ’―βœ…βœ…βœ…πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›οΈπŸ›οΈ Hightest 9,500   Available at affordable price and accessible to reach πŸ’―πŸ’―πŸ€πŸ€Available now07068749392...
19/09/2026

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

πŸ€πŸ€πŸ€πŸ’―πŸ’―πŸ’―βœ…βœ…βœ…πŸ›’πŸ›’πŸ›’πŸ›οΈπŸ›οΈ Hightest
9,500

Available at affordable price and accessible to reach πŸ’―πŸ’―πŸ€πŸ€
Available now

07068749392/07081462715

Wassp group link πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

https://chat.whatsapp.com/HhGeiWmfL3q4Gk5eG0SaiI

Saboda tsabar mun bugu a qasar nan ancire hoton mutum daya daga cikin biyar da suke jikin naira hamsin amma ba wanda ya ...
18/09/2026

Saboda tsabar mun bugu a qasar nan ancire hoton mutum daya daga cikin biyar da suke jikin naira hamsin amma ba wanda ya gane sai yau da na duba na gani.

Copied ✍🏻

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ€πŸ€πŸ€πŸ’―πŸ’―πŸ’― βœ…βœ…βœ… Bonanza Shadda Lace       ₦34,000 Available at affordable price and accessible to reach πŸ’―πŸ’―πŸ€πŸ€ available now...
18/09/2026

πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯

πŸ€πŸ€πŸ€πŸ’―πŸ’―πŸ’― βœ…βœ…βœ… Bonanza

Shadda Lace
₦34,000
Available at affordable price and accessible to reach πŸ’―πŸ’―πŸ€πŸ€ available now.

07068749392/07081462715

Wassp group linkπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
https://chat.whatsapp.com/HhGeiWmfL3q4Gk5eG0SaiI

Shi wannan da kuke gani, shi ba ya cikin masu garkuwa da mutane amma, idan ya ji labarin an yi garkuwa da wani– sai ya b...
18/09/2026

Shi wannan da kuke gani, shi ba ya cikin masu garkuwa da mutane amma, idan ya ji labarin an yi garkuwa da wani– sai ya bibiya ya samo lambar Ζ΄an'uwan wanda aka yi garkuwa da Ι—an'uwansu sai ya kira waya; ya ce su s**a yi garkuwan, sai ya nemi kuΙ—in fansa da sunan shi ya ya yi garkuwa da Ι—an'uwansuπŸ˜’πŸ’”

Bayan an tura masa abin da ya nema sai a ga kuma wanda aka yi garkuwa da shi bai dawo ba domin ba shi ne ya yi garkuwa da shi ba, a'a, amfani da damarsa yake yi ya damfari Ζ΄an'uwan wanda aka yi garkuwa da Ι—an'uwansu. Wannan shi ne aikinsa.

Dubunsa ta cika kuma an k**a shi. InnaliLLAH wa'inna ilaihi rajiun!

Sai ku bayar da kuΙ—in fansa amma ku ji shiru Ι—an'uwanku bai dawo ba, ashe wannan makirin ne ya kira ku a waya!

JΓ 'iri ke nan, kuna cikin damuwa shi kuma damuwarsa ya Ζ™ara jefa ku cikin wata damuwar. Ku yi asarar Ι—an'uwanku da dukiyarku kuma Ι—an'uwanku bai dawo ba! Najeriya! Jama'a alaΖ™a da Ι—an Najeriya sai da kula da zurfafa tunani fa...

Ya yi wa mutane babu iyaka!

Wani ya ce Aminu Saira ne ya ba da umarnin hakan a shirin Labarina Series. Ga kuma wani gudan Ζ™ato matsiyΓ ci a aikace yana ta fafatawa. 😒

Allah ka tsare mu da wannan mutane tsinannΓΊ ya Allah, ka sa mu fi Ζ™arfin zuciyarmu.

AlΖ™alin bayan fage,

Address

Kano
622

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A.A Rasheed enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A.A Rasheed enterprises:

Shortcuts

Share