Yahya Ahmad

Yahya Ahmad Striving for Jannah
Sunnah lover

soon
13/01/2026

soon

17/11/2025

صديقي المميز! تلاوتك في المسابقة أدهشتني كثيرًا. أفتخر بك أكثر مما أستطيع أن أعبّر. أسأل الله أن يزيدك فهماً وبصيرة.

28/08/2025

من يعاني من الضيق يدعي ...

اللَّهُم إنّي أودعتُك قلبي المثقل، وفوّضت إليك أمري كلّه، فطهِّر صدري من الضيق، وامسح عن روحي غبار الهمّ، واغمرني بسكينةٍ من عندك تشرح الصدر وتُقوّي العزم، واجعلني من عبادك الذين نادوك فأجبتهم، ورجوك فأكرمتهم.

28/08/2025
KASAYA KA KARANTA ZAKAYI FARIN CIKI ZAKAJI DADI, DAKA SAMU SAUKI CIKIN RAYUWAR KA.Dan Allah Ka tai Maka Ka Karanta sanna...
18/08/2025

KASAYA KA KARANTA ZAKAYI FARIN CIKI ZAKAJI DADI, DAKA SAMU SAUKI CIKIN RAYUWAR KA.

Dan Allah Ka tai Maka Ka Karanta sannan Kuma Kayi Sharing Dan Yan Uwa Su Anfana Kai ma Kayi Sadakatul Jariya Lada Mai Gudana.

Akwai wasu Ibadun Guda Shiadai (6) Annabi Sallallahu Alaihi Wa Sallam yace wannan Ibadun Girmar Sa basu da Iyaka Falalar Sa Basu da Karshe. Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam yace duk Wanda ya Lizamci wannar Ibadun ya Rabauta Duniya da Lahira.

***Na Farko Shine Kamar Haka (1)
Rak'atul Fajiri, Raka'a Biyu kafin Sallar Asbahi, Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam yace Rak'atul Fajiri yafi Duniya da abinda ke cikin ta.

*** Na biyu Shine Kamar Haka (2).
Duk Wanda yake Karanta Ayatul Kursiyu a ko wace Sallah Babu abun da zai hanashi Shigan Aljannah sai dai in bai mutu bah.

*** Na uku shine kamar haka (3).
Sallar Witiri.

*** Na hudu shine kamar haka (4).
Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam yace.
Duk Wanda yace Subhanallahi Wabi Hamdihi sau 100 Allah zai gafarta masa zununban SA Koda sun Kai Kunfar kogi ne .

***Na Biyar shine kamar haka (5)
Duk Wanda ya kara ta suratul Iklasi sau 10 Allah zai Gida masa bene a Aljannah (Suratul Iklas) Kulhuwa Kenan

***Na shida shine kamar haka (6)
Manzan Allah Sallallahu Alaihi Wa Sallam yace shin bazan Maka nuni zuwa ga Taskar Aljannah bah sai yace eh ina so ya RASULULLAH kamin nuni .

Sai yace Fadan Lahaula Wala kuwata Illa Billah .

Wannar Ibadah Guda Shaidan Nan karkayi Wasa dashi Allah mana Jagora.

Dan Allah Ka Daure kayi sharing Dan Yan Uwa Su Anfana Kai ma Kayi sadakatul Jariya.

Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Ilmi ❤️.
Salihi Ahmad Ibrahim ✍️

MULKIN ADALCI Manzon Allah SAW Yace" Ba Cuta Ba Cutarwa" A lokacin Khalifancin Sayyadina Umar bn Khattab (RA), ya kasanc...
16/08/2025

MULKIN ADALCI Manzon Allah SAW Yace" Ba Cuta Ba Cutarwa" A lokacin Khalifancin Sayyadina Umar bn Khattab (RA), ya kasance yana yawo tsakiyar dare a cikin garin Madina domin ganin halin da jama'ar Madina ke ciki.

Sai Wata rana suna cikin zagaya garin Madina sai s**a ji ƙarar yara suna kuka a cikin wani gida.

Sayyidina Umar (RA) ya matsa kusa da gidan, ya nemi izini shiga gidan domin ya duba abin da ke faruwa.

Sayyidina Sai ya tarar da wata mata ta dora tukunya a kan wuta, yayin da yaranta ke kuka suna jiran abinci. Sai Khalifa Umar ya tambaye ta:

"Me k**e dafa wa haka, kuma me yasa yara ke kuka?"

Sai matar ta ce:

"Babu abinci a cikin tukunyar, ruwa ne kawai da duwatsu na saka. Ina yi ne domin yara su yi zaton akwai abinci su daina kuka su kwanta."

Wannan maganar ta sosa wa Umar (RA) rai matuƙa har sai da ya fashe da kuka.

Ba ta san cewa shi ne Amirul Mu’minin ba. Sai ta ƙara cewa:

"Allah zai hukunta Umar, domin bai san halin da muke ciki ba!"

Sai Sayyidina Umar da wanda suke tare da shi s**a koma baitul mali (ma’ajiyar gwamnati), Umar ya ɗauko buhun hatsi, mai, nama da zuma da kansa, ya ɗora a bayansa.

Wanda suke tare da Umar ya roƙe shi ya bar shi ya ɗauka, amma Umar ya ce:
"Shin kai zaka ɗauki zunubin Umar a ranar kiyama?"

Sai s**a dawo gidan matar. Umar ya girka abincin da kansa, ya zuba wa yara s**a ci har s**a koshi, s**a yi dariya s**a kwanta. Matar ta ce masa:

"Zan so ace Umar ya zama kamar kai"

Bata san Shine Umar din ba.

Wallahu a'alam.

✍️✍️ Yunusa Magaji Bala Gombe

Kiyi WankankiKi Saka Hijab ƊinkiKi Sanya Niqab ƊinkiKiyi Fitarda Zata Kare MutuncinkiKibar Kula Masu KushekiKarki Damu D...
12/08/2025

Kiyi Wankanki
Ki Saka Hijab Ɗinki
Ki Sanya Niqab Ɗinki
Kiyi Fitarda Zata Kare Mutuncinki
Kibar Kula Masu Kusheki
Karki Damu Da Masu Zaginki
Kiyi Ɗa'a Ga Ubangijinki
Ki Nemi Yardar Mahaliccinki
Karki Biyewa Son Ranki
Indai Kin Riƙe Mutuncinki
To A Lahira Zakiji Daɗinki
Gidan Aljannah Shine Ɗakinki

Muje maha
12/08/2025

Muje maha

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Yahya Ahmad posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share