Faruk Iliyasu Mai Kwano

Faruk Iliyasu Mai Kwano Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Faruk Iliyasu Mai Kwano, No. 63 UAC line, Kano.

AMFANIN SHAN SIGARI GUDA UKU ( 3 )! Daga naseerr Saedu 🤓. 1. Masu shan Sigari basa Tsufa!2. Kare (Dog) bazai iya cizon M...
24/09/2023

AMFANIN SHAN SIGARI GUDA UKU ( 3 )!

Daga naseerr Saedu 🤓.

1. Masu shan Sigari basa Tsufa!

2. Kare (Dog) bazai iya cizon Masu shan Sigari bah!!

3. Ɓarayi bazasu iya shiga Gidan Mai shan Sigari bah ayayinda yake bacci.!!

MEYASA, MEYE DALILI ?

1.Masu shan Sigari basa Tsufa> Saboda zasu mutu tun suna ƙankanarsu, ( Matasansu ) sak**akon lalacewar huhunsu k**ar yadda ma'aikatar lafiya ta gargaɗa.

2. Kare ( Dog ) bazai iya cizon Masu shan Sigari bah!> kawai saboda lokacin da huhunsu ta lalace ( masu shan Sigari ) dole ne su koma tafiya tareda sandar dogaro ( adurkushe ) kowanne lokaci. Kuma Shi Kare yana tsoron Mutane masu rike da sanda a hannu, dan haka bazai iya zuwa ko kusa dasu bah .

3. Ɓarayi bazasu iya shiga Gidan Masu shan Sigari bah ayayinda yake bacci da Daddare > saboda kowanne lokaci Masu shan Sigari suna cikin tari , basa iya bacci cikin natsuwa . Ɓarayi kuma hakan na iya razanar dasu su dauka idonsu farke.

Har Idan wadannan fa'idojin sunyi maka toh Kacigaba da shan Sigari ko kuma kabari.
In Kunne Yaji Jiki Ya Tsira.

Copied

17/09/2023

Kina kallon ƙawayenki shekara da shekaru suna zaune babu aure amma kin ƙi ki bawa mijinki shawara ya auri ɗaya daga cikinsu! Wannan ai mugun zama ne! ©

Zakiru mijin ƴar izala🤣Zakiru:watan maulidi ya k**a sai ya tara taro domin murnar ranar haihuwar Annabi Sallallahu alaih...
08/09/2023

Zakiru mijin ƴar izala🤣

Zakiru:watan maulidi ya k**a sai ya tara taro domin murnar ranar haihuwar Annabi Sallallahu alaihi Wasallama

Ƴar izala:tace wallahi bazatayi wanka ba bazata share gida ba bazatai abincin ba tinda bid'a ne😄

Zakiru:ransa ya ɓaci amma bai nuna ba saboda ranar farin ciki ce nan take ya kira ƙannensa a waya yace yau ustaziya batajin daɗi kuzo ku tayata girkin maulidi

Bayan ƴan watanni sai ustaziya ta haihu 🤣 Ranar suna ta zagayo

Zakiru:ya ɗakko kujera ya zauna a ƙofar gida tin ƙarfe bakwai na safe duk wacce tazo sai yace babu taro a gidan nan😄

Ƴar izala:taji shiru babu wacce ta shigo sai ta ɗan leƙa kawai taga zakiru yayi zaman dirshan nanfa ta tambayeshi ya shiru har yanzu babu wacce tazo?

Zakiru:ya shiga gida ya gyara zama yai gyaran murya yace INNALHAMDA LILLAH NAHMADUHU WA NASTA'INUHU WA NASTAGFIRUH,

KULLU BID'ATIN DHALALAH,WA KULLU DHALALATIN FINNAAR🙄

ƴar izala:ta fashe da kuka 😭tace wannan ai tozarci ne saida ta gayyaci manyan mutane ƙawaye da ƴan uwa sannan zaice bid'a ne ai wannan bid'ar ba mara kyau bace hayya-hayya me ya hwaru me ya hwaru 🤣

Zakiru:ya ƙara fitowa ya zauna bakin ƙofar gida har ƙarfe shida na yamma.

Akan farashi mai sauki kira ko WhatsApp 08066003302 / 08068981499
08/09/2023

Akan farashi mai sauki kira ko WhatsApp 08066003302 / 08068981499

All colors available call  or Whatsapp 08066003302 / 08068981499
18/06/2023

All colors available call or Whatsapp 08066003302 / 08068981499

05/05/2023

29th May, 2023: A kwai yiwuwar Dawanau ta yi baki.

Kwankwasawa: Barkanku da Jumu'at.

Masha Allah Allah yakarbi ibadar'mu
22/04/2023

Masha Allah Allah yakarbi ibadar'mu

Available shop no 12 zainab houseKwari market liti chairman line 🌹🍇Kano Nigeria call WhatsApp 📞📱08066003302 / 0806898149...
22/03/2023

Available shop no 12 zainab house
Kwari market liti chairman line 🌹🍇
Kano Nigeria call WhatsApp 📞📱
08066003302 / 08068981499

All colors available 🥬☘️🍉Shop no 12 zainab house 🍎Liti chairman line kwari marketKano Nigeria call / WhatsApp+234 806600...
11/03/2023

All colors available 🥬☘️🍉
Shop no 12 zainab house 🍎
Liti chairman line kwari market
Kano Nigeria call / WhatsApp
+234 8066003302 / 08068981499

All colors available 🌿☘️🥬🍉🍉Shop no 12 zainab house 🌹🍎🧁Kwari market liti chairman line 🏍️Kano Nigeria call / WhatsApp 📱📞+...
11/03/2023

All colors available 🌿☘️🥬🍉🍉
Shop no 12 zainab house 🌹🍎🧁
Kwari market liti chairman line 🏍️
Kano Nigeria call / WhatsApp 📱📞
+234 8066003302 / 08068981499

06/03/2023

WANNAN GASKIYANE SARKIN KANO MUHAMMAD SUNUSI II

Address

No. 63 UAC Line
Kano

Telephone

+2348066003302

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faruk Iliyasu Mai Kwano posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share