Forport Global

Directions Website

Forport Global Importation & Logistics 🚢
China | Indian | Bangladesh...
Sauri • Aminci • Tabbaci
Forport – Abokin Ku wajen Shigo da Kaya

27/08/2026

🇨🇳➡️🇬🇧 Kana buɗe Pinduoduo sai ka ga komai a Chinese? 😩
A wannan video na nuna maka yadda zaka canza shi zuwa English cikin sauƙi, domin ka samu sauƙin amfani da app ɗin wajen Product Research da Sourcing. 📱📦

27/08/2026
23/08/2026

Forport Global Trade 🎉🎉

22/08/2026

🔥 Wannan yana ɗaya daga cikin features da s**a burge ni game da Pinduoduo!


19/08/2026

👜 Kana neman bags daga China?
Ga irin shops da zaka iya gano suppliers da products a Pinduoduo. 🇨🇳📦
Ka san yadda ake bincika supplier?

12/08/2026

🌏 Platforms 6 na siyan kaya daga China!
1688, Pinduoduo, Alibaba, Xanzu, Made-in-China & JD.
Ka san bambancin su? 👀

11/08/2026

🚨 Kana yin Mini Importation amma har yanzu kana bin mutane su ba ka supplier link? Wannan video ɗin naka ne

05/08/2026

🚨 Mutane da yawa suna rasa kuɗi ba saboda sun sayi kaya marasa kyau ba, sai saboda sun yi kuskure kafin su yi order!





04/08/2026

📦 Ka tura kaya shipping company, amma har yanzu ba ka yi registering package a dashboard ba? Wannan kuskure na iya jawo jinkiri ko matsala wajen bin diddigin kayanka. Kalli wannan bidiyon ka koyi mataki-mataki yadda ake yin sa.


04/08/2026

📱 Mutane da yawa suna amfani da Pinduoduo, amma ba su san sections da za su sauƙaƙa sourcing ba. Koyi yadda ake amfani da su domin nemo supplier, samun farashi mai kyau, da yin importation cikin sauƙi.

Address

Beside Farawa Police Station, Farawa, Maiduguri Road
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Forport Global posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share