Mua Express Sewing Machines Ent

Call Directions Contact the business

Mua Express Sewing Machines Ent Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Mua Express Sewing Machines Ent, IBB Way, BESIDE ABACHA VOCATIONAL kano municipal, Kano.

Mu na Sayar da Kekunan Ɗinki Ma su inganci da Nagarta Wanda su ka dace da ko wane irin Ɗinki na zamani, Mu na da kwarewa Wajan bayar da shawarar Wane keke ya dace da kai, Mu na da kwarewa Wajan samar da kekuna ma su wahalar samu, Mu Na da Sauƙin Farashi.

07/10/2026

MUA BROTHER ES5 EMBROIDERY MACHINE

04/10/2026

Industrial Sewing Machines Available in Good prices, at MUA EXPRESS SEWING MACHINES 07017967787

28/09/2026

Industrial Sewing Machines Direct drive Available

17/09/2026

LPG GAS IRON Spare Parts and Accessories

15/09/2026

15/09/2026

DA DUMI-DUMI: Dangote Capitalist ne baya tausayin talakawan Nigeria,

Meye dalilin da Fetur zaiyi ta tsada a Nigeria fiye da ƙasashen Niger Chadi da Cameroon yau man Fetur a Nigeria har ya haura 1500 amma kowa yayi shiru da bakin sa?

A Nigeria Refaneary Dangote take karɓan Crude Oil kuma da Naira ake sayar masa Why Fetur zaiyi ta tsada daga Refaneary Dangote kullum ba Control shin sai ya kai 2000 ko ya wuce haka zamu fara ɗaga murya?

Me yasa Fetur baya irin wannan tashin a ƙasashen maƙota?

Allah yaji ƙan Farouk Ahmed ba don ya mutu ba, Last Year lokacin da yake Challenging ɗin Dangote akan zai mamaye kasuwar Mai kuma idan hakan ta faru Capitalism zaiyi akan talakawan Nigeria kamar yadda yakeyi akan Ciminti,

Ku duba yadda muke siyan ciminti a Nigeria wanda kusan komai na haɗa cimintin na gida ne ba Foreign ba, cimintin ƙasar Niger yafi na Nigeria araha, haka cimintin da Dangoten yakeyi a ƙasar Cameroon yafi sauƙi akan na Nigeria Why?

Tabbas akwai laifin gwamnati na saka VAT fiye da kima a kayan Kamfanoni amma shima Dangote yana taka rawa wajen hana sauƙar kayan sa ta hanyar mamaye kasuwa ya hana masu irin kasuwar sakat shi kuma sai yayi abunda yaga dama akan farashi,

Ku faɗa mun wacce irin kasuwa Dangote ya tarar anayi ya shigo kuma ya kawowa talakawan Nigeria sauƙi? Ciminti, Taliya, Cemonvita, Flawa, Sugar ko man Fetur? duk irin kasuwar da yakeyi ku kwatanta da na ƙasashen maƙota sai kun gane nasa yafi tsada,

Amma meye matsalar talakawan Nigeria da kullum suke bada uzuri ga mutanen da suke cutar dasu?

Lokacin da Farouk Ahmad shugaban Regulatory na man fetur ɗin NNPCL ya fara rigima da Dangote haka talakawan Arewa sukayi ta zagin sa duk da shima Farouk ɗin ɗan Arewa ne amma haka aka taya Dangote faɗa dashi har sai da aka tsige sa a muƙamin sa, yanzu gamu ga Dangote,

Ya kamata ƴan Nigeria mu koyi dakewa da tsayuwa mu tunkari matsalolin da suke ci mana tuwo a ƙwarya, wlh ko baza su rage kuɗin Fetur ba tayar da jijiyar wuyan ƴan Nigeria da nuna ɓacin rai da yawan tashin farashin man zaisa su dakata da wannan ƙara farashin da suke na rashin tausayi.

Amma yin shiru da karɓan ko wanne irin zalunci daga Capitalists bazai haifar mana da ɗa mai ido ba, idan kace ina hassada da Dangote baka da hankali baka san meye hassada ba.

✍️
Comr. Isa Mohammad Abu Sadiq Al'Nigeria

📷 Com Isa Muhammad

14/09/2026
09/09/2026

LEO DOUBLE PRESSURE 0303
LATHER SEWING MACHINE DIRECT DRIVE

08/09/2026

LEO INDUSTRIAL SEWING MACHINE TUWARIS
FAIRLY USED SEWING MACHINES

Address

IBB Way, BESIDE ABACHA VOCATIONAL Kano Municipal
Kano
720001

Opening Hours

Monday 10:00 - 18:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2347017967787

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mua Express Sewing Machines Ent posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mua Express Sewing Machines Ent:

Shortcuts

Share