Zadpay store

Zadpay store we communicate in Hausa and English language General Trading Autopart and Households product

31/03/2026

⚠️ BA NA CIKA RUBUTU A SOCIAL MEDIA BA… AMMA YAU DOLE NE ⚠️

Nigeria na cikin wani hali mai tayar da hankali, musamman a Arewa. Akwai wasu da ke ƙoƙarin raba ƙasa gida biyu ta fuskar addini da yare… kuma wannan ba sabon abu bane—an daɗe ana shirya shi.

Abin takaici, wasu daga cikin ‘yan siyasa ba su damu da makomar al’umma ba. Abin da ya dame su kawai shine: “Me zan samu?”
Mu kuma muna ta kallon abin yana faruwa… mun manta da kare asalinmu, mun koma tunanin abin da za mu ci yau kawai.

Ku tuna: mutane ne za ku jagoranta, ba aljannu ba. Idan zaman lafiya ya lalace, me zai rage?
👉 Lokaci ya yi da za mu farka. Mu tashi mu kare kanmu da makomarmu.✍️

Address

Mariri Maiduguri Road Kano
Kano
7100

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Zadpay store posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share