Kasuwar Sadiq

Call Directions Website Contact the business

Kasuwar Sadiq Kasuwar Sadiq, fagen tallata haja na kowane irin kayan amfani. Farashi daga mai kaya zuwa mai saya.

13/04/2026


1. Mun buÉ—e damar saka hannun jari
2. Masu bukatar mallakar gida ko fili su dinga biya kaÉ—an kaÉ—an
2. Masu bukatar aiki a ƙarƙarshinmu

Wannan video yana É—auke da cikkaken bayani.

Haka kuma za a iya a tuntuɓar mu
SABIL Property Hub
a ofishinmu da ke No. 21A
A.A Master Plaza (upstairs)
Canteen Road Gusau.
Call: 08069020473
[email protected]

Join our WhatsApp group👇
https://chat.whatsapp.com/HdkQ3WwHf2fGebgtbCrrk9

Join Our Telegram group👇
https://t.me/+JDDpus4wVJplNGZk

Alhamdulillah kamfanin mu na SABIL PROPERRY HUB yana kan wata gaɓa ta bai wa masu bukatar saka hannun jari dama tare da ...
12/04/2026

Alhamdulillah kamfanin mu na SABIL PROPERRY HUB yana kan wata gaɓa ta bai wa masu bukatar saka hannun jari dama tare da matasa masu bukatar ƙulla alaƙa da mu.

Mun ɗauki tsawon shekaru biyu muna gudanar da wannan hulɗa tare da nazarin da karatun yadda kasuwancin yake. A daidai wannan gaɓa muke shirye shiryen baiwa mutane dama domin su shigo cikin tafiyar ta hanyar saka hannun jari, a ɗaya gefen kuma mu bai wa matasa dama masu faɗi tashi domin neman abin da zasu ci, suma su shigo cikin tafiyar domin su samu ƙaruwa.

In sha Allah gobe da misalin karfe 8:am na safe zamu fitar da bidiyo mai ɗauke da cikakken bayanin yadda ababen zasu kasance a cikin tsari mai kyau da kuma bin dokoki da ƙa'idoji.

Allah Ubangiji ya tallafe mu bakiÉ—aya, ya sama kasuwancinmu albarka, amin.

DIRECT BELGIUM SUZUKI ALTO 2010 AUTOMATICAC✅️ NORMAL HAND PRICE: 6.5MZAMFARA.WhatsApp: 07031000031
15/03/2026

DIRECT BELGIUM
SUZUKI ALTO 2010
AUTOMATIC
AC✅️
NORMAL HAND
PRICE: 6.5M
ZAMFARA.

WhatsApp: 07031000031

An kawo mun tallar Fairly used drone, idan akwai mai bukata.₦400,000 last price.Mai bukata zai iya magana a WhatsApp: 07...
12/03/2026

An kawo mun tallar Fairly used drone, idan akwai mai bukata.

₦400,000 last price.

Mai bukata zai iya magana a WhatsApp: 07031000031

Good buy 2010 toyota matrix 9ja used  in excellent condition for 7m onlyAbuja
04/03/2026

Good buy 2010 toyota matrix 9ja used in excellent condition for 7m only

Abuja

Distress Toks GLk Double panoWit 2025 dutyLocation GarkiOwner residence ₦22,500,000Negotiable at his residenceOnly Serio...
01/03/2026

Distress
Toks
GLk
Double pano
Wit 2025 duty
Location Garki
Owner residence
₦22,500,000
Negotiable at his residence

Only Serious buyer direct WhatsApp chat/call: 07031000031

Join our automobile advert WhatsApp group in the link below👇

WhatsApp group link: https://chat.whatsapp.com/Da1ehbMHIp37J0iAjjN2aP

Super sharp first body 2000/2010 Toyota matrix with untouched engine and gear chilling ac verified documentAbujaPrice: 7...
28/02/2026

Super sharp first body 2000/2010 Toyota matrix with untouched engine and gear chilling ac verified document
Abuja
Price: 7.9M

Only Serious buyer direct WhatsApp chat/call: 07031000031

Join our automobile advert WhatsApp group in the link below👇

WhatsApp group link: https://chat.whatsapp.com/Da1ehbMHIp37J0iAjjN2aP

Address

Kano
234

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kasuwar Sadiq posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kasuwar Sadiq:

Shortcuts

Share