Kwankwasiyya for justice

Kwankwasiyya  for justice Nigerian youth Development

Ku Dai Bi A Hankali Wajen Tsige Buhari, Sakon Kwankwaso Ga Sanatoci
01/08/2022

Ku Dai Bi A Hankali Wajen Tsige Buhari, Sakon Kwankwaso Ga Sanatoci

Wacce kakeso
31/07/2022

Wacce kakeso

DA DUMI DUMINSA: KWANKWASO KA IYA BAMU BABBAR MATSALA A ZABEN 2023~ Cewar Abdullahi Adamu Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa...
31/07/2022

DA DUMI DUMINSA: KWANKWASO KA IYA BAMU BABBAR MATSALA A ZABEN 2023~ Cewar Abdullahi Adamu

Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa Abdullahi Adamu, cikin wata tattaunawa da akayi dashi ya bayyana cewa Idan Basu Kara Shiriba Kwankwaso Zai Iya Lashe Zaben Shugaban Kasa Cikin Sauki La'akari Da Yawan Magoya Bayan Da Yake Dasu Da Kuma Yan'majaliisun Dake Shiga Cikin Jam'iyyar Tasa A Fadin Nigeria

https://www-matsala.html

Toh kowa yafadi ra,ayinsa wanna Gomnane wannan A Nigeria
31/07/2022

Toh kowa yafadi ra,ayinsa wanna Gomnane wannan A Nigeria

kachibanza baba Dan audu
31/07/2022

kachibanza baba Dan audu

Toh fa baba Dan  audu harka tabude sai mun hadu ranzabe zakugane
31/07/2022

Toh fa baba Dan audu harka tabude sai mun hadu ranzabe zakugane

mai nasara  Dan musa
31/07/2022

mai nasara Dan musa

Ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ja hankalin wasu daga cik...
31/07/2022

Ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyyar NNPP a Najeriya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ja hankalin wasu daga cikin 'yan majalisa kan su bi a hankali wajen neman tsige shugaba, Muhammadu Buhari.

Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta rawaito cewa Kwanwaso ya faɗi hakan ne a Ilorin a ziyarar da ya kai wa gwamna ABdulRahman AbdulRazaq.

Sanata Kwankwaso na cewa kada 'yan majalisa su yi gaggawa wajen aiwatar da matakinsu.

Ɗan takarar ya ce babu shaka akwai damuwa matuƙa kan halin da tsaron ƙasa ke ciki tare da shawarta gwamnati ta dau wannan a matsayin babban kalubale a gareta.

Kwankwaso, wanda tsohon ministan tsaro ne, ya roƙi gwamnati ta yi harama wajen sauraren koken al'umma da shawo kan matsalolin da s**a addabesu.

Kwankwaso na wannan ziyarar ne a Ilorin domin bude sabuwar ofishin NNPP da kuma na sauran jihohi makwabta

ALHAMDULILLAH SUNKIKA ALLAH YA SOKA TO SAI YAYA KAFISU
31/07/2022

ALHAMDULILLAH SUNKIKA ALLAH YA SOKA TO SAI YAYA KAFISU

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce matsalar tsaro ita ce babban abin da ya sa a gaba.
31/07/2022

Shugaba Muhammadu Buhari ya ce matsalar tsaro ita ce babban abin da ya sa a gaba.

Baba.   Dan audu
30/07/2022

Baba. Dan audu

LIYAFAR GIRMAMAWA GA MAI MARTABA KHALIFA 👑Alhamdulillah, Mai Martaba Sarkin Kano Khalifah Muhammad Sanusi II kenan, yayi...
30/07/2022

LIYAFAR GIRMAMAWA GA MAI MARTABA KHALIFA 👑

Alhamdulillah, Mai Martaba Sarkin Kano Khalifah Muhammad Sanusi II kenan, yayin da ya halarci liyafar girmama shi da aka yi a gidan Sheikh Muhammad Zabadi na Ingila, wanda shine ya gina Makarantar Al-Kanemi

Wannan taron liyafa ya sami halartar limaman Masallatai na Regents Park da East London da sauran manyan masallatan kasar Ingila da kuma manyan Musulmai na kasar Ingila.

Muna addu'a da rokon Allah ya kara wa Sarki lafiya, imani da nisan kwanaki masu albarka, amin.

Alhamis, 28th July, 2022

Address

Sharada
Kano
700103

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Kwankwasiyya for justice posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Kwankwasiyya for justice:

Share