Indian film and hausa film

Indian film and hausa film Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Indian film and hausa film, Movie & Music Store, Kano.

17/12/2025
DUNKI πŸŒšπŸ’―βœ…" FASSARAR SULTAN FILMS FACTORYWAYYO Turanci πŸ₯Ίβœ…I  want to go to lavatory πŸ˜‚πŸ˜‚Indian film and hausa film
13/11/2025

DUNKI πŸŒšπŸ’―βœ…" FASSARAR SULTAN FILMS FACTORY
WAYYO Turanci πŸ₯Ίβœ…
I want to go to lavatory πŸ˜‚πŸ˜‚
Indian film and hausa film

Citta πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚
11/11/2025

Citta πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

INGANTAYYA!FINA-FINAN JARUMI CHIYAN VIKRAM !!         - Fassarar Algaita Dubstudio -                       (Zango na 10)...
07/11/2025

INGANTAYYA!

FINA-FINAN JARUMI CHIYAN VIKRAM !!

- Fassarar Algaita Dubstudio -
(Zango na 10)

1. Mai suburbuda (Anniyan 2005)

2. Garuje (I 2015)

3. Sababi (Iru Mugan 2016)

4. Kububuwa (Cobra 2022)

5. Mai Nasara (Kadaram Konda 2019)

Wanne ciki yafi bada citta oba?!

A kafta! 🎬

✍️ Indian film and hausa film

07/11/2025

πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

wannan film ne da yayi kyau sosaiTauraruwa TV today insha allahWaye ya kalla??
04/11/2025

wannan film ne da yayi kyau sosai
Tauraruwa TV today insha allah
Waye ya kalla??

MU LEƘA INDIA!  - Zango na 4 -Deepika Padukone ita ce kaΙ—ai 'yar wasan Indiya da ta samu fina-finai har uku da s**a kai ...
01/11/2025

MU LEƘA INDIA!

- Zango na 4 -

Deepika Padukone ita ce kaΙ—ai 'yar wasan Indiya da ta samu fina-finai har uku da s**a kai adadin kuΙ—i kimanin 1000 crore! πŸ”₯

- JAJIRTACCE (Pathaan 2023)
- MATASHIN SOJA (Jawan 2023)
- GOBE DA NISA (Kalki 2898AD 2024)

A wane kafce kuka fara ganin ta a fassara Algaita? A kafta! 🎬

✍️ Muhammad Zakari (MZ)

🐍 COBRA 🐍TAKAITACCEN BAYANIN KUKUBUWA FASSARAR ALGAITA πŸ€—.Shide Wannan Film Yakamata Kasan Cewa Ba Film Ne Da Zaka Yi Mas...
01/11/2025

🐍 COBRA 🐍
TAKAITACCEN BAYANIN KUKUBUWA FASSARAR ALGAITA πŸ€—.

Shide Wannan Film Yakamata Kasan Cewa Ba Film Ne Da Zaka Yi Masa Kallon Scene 1, Kayi Forwad Din Na Gaba Ba, Ka Gane Mai Ake Nufi Ba, Shi Film Ne Da Yake Buqatar Nutsuwa Kafin Ka Fahimce Shi Sosae πŸ€—.

1. Da Farko Dae Yakamata Kasan Cewa (Mathi) , Bashi Ne Actor Din Film Din Ba , Sunan Kanin Sa Ne Saurayin Jennifer Wacce Ahalinta S**a Kasheta πŸ’”, Sbd Taki Rabuwa Da Mathi.

2. Kathir Shine Jarumin Film Din Amma Yana Using Da Sunan Mathi ( Malamin Maths Dan Baiwa ), Wanda Yakasance Shine Saurinyin Bhavani, Da Take So Wanda Yakasance Shine Wanda Yake Kisan, Ba Mathi Ne Yake Kashe Mutane Ba Kathir Ne . Amma Sae Ka Nutsu Zaka Gane Hakan Domin Shi Kathir Din Ne Yake Amfani Da Sunan Mathi, Ba Mathi Ne Yake Amfani Da Sunan Kathir Ba, Amma Daga Karshe Dae , Kathir Ya Mutu Ya Bar Mathi Ya Cigaba Da Kasancewa A Matsayin Mathi Na Gaske 😜.

3. Kathir Shine Yayan Mathi ( Dan Baiwa Kuma Maths Teacher ). Yakasance Yanada Wata Cuta Da Ake Kira ( HALLUCIANATIONS) Wato Cutar Gane-Ganen Mutane. Ita Wata Cuta Ce Da Take Cikin Kwakwalwa Masu Cutar Suna Ganin Duk Wanda S**a Sa A Cikin Zuciyar Su , Kuma Yake Cikin Rayuwar Su Toh Idan Suna Zaune Ko Sun Shiga Cikin Matsala Suna Ganin Wayan Nan Mutanan Koda Kuwa Sun Mutu Ne , Amma Su Zasuna Ganinsu A Matsayin Mutane, Hakan Yasa Shi Ma Kathir ( Mathi Fake ), Yake Ganin Sunzo Masa. Sune Wayan Nan Mutum 3 Da Suke Zuwar Masa : Mai Bakaken Kaya Da Wula ( Malamin Lissafin Sane ), Mai Fari Da Bakin Kaya ( Wanda Ya Zauna A Wajen Sa Ne ), Karamin Yaron Nan Kuma Kanin Sane ( Mathi ), Yake Ganin Sa A Duk Lokacin Da Ya Shiga Matsala Su Yake Gani A Tare Dashi , Sbd Sune Kadae Wayanda Ya Bude Ido Da Su Kuma Yafi Shakuwa Da Su Sanadiyyar Wannan Cuta Da Yake Da Ita Yasa Suke Zuwar Masa Yaki A Masa Maganin Cutar Ne Sbd Anan Kadae Yake Iya Ganin Kaninsa ( Mathi ) Suyi Mgn Har Yayi Masa Dariya Wanda A Zahiri Ya Rasa Wannan Soyayyar Da Ke Tsakanin Su Sbd Shi (Mathi) Yana Masa Kallon Wanda Ya Kashe Masa Budurwarsa Jennifer, Wannan Shine Silar Rabuwar Su, Kuma Shi Mathi Yakeson Ganin Bayan Kathir 😒.
4. Kisan Da Kathir Yake Yi , Yakasance Yana Yinsa Ne Sbd Kaninsa Mathi, Domin Daukar Fansa Ga Wayanda S**a Kashe Masa Kani ( Mathi ) , Da Budurwarsa Jennifer πŸ’”.

5. Mathi Shine Wanda Ya Kashe Dansanda A Wajen Binne Mamansu, Amma Sbd Soyayyar 'Yan Uwantaka Yasa Kathir Yace Shine ( Mathi) Ya Kasheta. Tundaga Lokacin Mathi Ya Koma Kathir , Kathir Ya Koma Mathi. Babu Wanda Yasan Wannan Sirrin Nasu , Amma Kash Wata Rana , Mathi Ya Fada Soyayya Da Jennifer , Shine Takai Har Ya Fada Mata Cewa Su 2, Ne, Da Yayansa Wannan Shine Alkawarin Farko Da Mathi, Ya Karya A Tsakaninsa Da Dan Uwansa , Amma Duk Da Haka Ya Cigaba Da Taimaka Masa Akan Soyayyar Sa, Har Aka Samu Akasin Kashe Ita Yarinyar , Tamutu Kuma Takira Sunan Kathir Shys Mathi Yayi Tunanin Kasheta Yayan Nasa Yayi πŸ€—.

6. Daga Karshen Film Din Dae An Nuna Dole Sae Mutum 1Ne Zae Rayu, Inda Yayansa Kathir Ya Sadaukar Da Rayuwarsa Domin Cetar Kaninsa ( Dan Karami ), Kuma Yabar Masa Rayuwarsa Ta Hanyar Sadaukar Da Budurwarsa Da Kuma Matsayinsa Na Malamin Maths . Daga Karshe Dae Mathi Na Gaske Ne Ya Ci Gaba Da Kasancewar Sa Mathi Mai Maths, Inda Daga Karshe Mathi Yagane Gsky Kuma Yayi Kukan Rashin Yayansa Wato ( Kathir ) Da Fatan S**ara Haduwa A Rayuwa Ta Gaba.

Daga Karshe Film Din Dae Ya Koyarda Mu Tasirin Yan Uwantaka A Cikin Zuciyar Mu , Da Kuma Zamowa Tsintsiya Madaurinki 1 , A Lokacin Da Matsala Ta Samu Dan Uwanmu Na Jini.❀ Soyayyar 'Yan Uwanta Ka Daban Take😍.

Wane kafce kuke so dana kawo muku bayani akai bayan wannan? A kafta! 🎬

26/10/2025

Follow this account for more interesting

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Indian film and hausa film posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share