Umar rimi

Umar rimi Making

24/12/2025
Mutane da yawa suna ta so nayi magana akan wasu abubuwa da s**a shafi siyasar gidan sanata Barau I. Jibrin Amma magana d...
18/09/2024

Mutane da yawa suna ta so nayi magana akan wasu abubuwa da s**a shafi siyasar gidan sanata Barau I. Jibrin

Amma magana da ta gaskiya a yanzu banda lokacin shiga shirin ƴan siyasa tunda yanzu ba lokacin siyasa bane da sauran lokaci.

Sannan idan na tashi magana dole zata ma wasu ɗadi wasu ta basu haushi..

Allah ka bamu Aron rai da lafiya🙏

An Taba Yaudararka A Soyayya ?
17/09/2024

An Taba Yaudararka A Soyayya ?

Aduk lokacin dakaga wanna, wanne dan wasa kake tunawa. Muhadu a comment
10/01/2024

Aduk lokacin dakaga wanna, wanne dan wasa kake tunawa. Muhadu a comment

Assalamu alaikum wa rahmatul LaahBarkan mu da shigowar sabuwar shekara 2024, Allah ya sa muga karshen ta lafiya. Ya sada...
03/01/2024

Assalamu alaikum wa rahmatul Laah

Barkan mu da shigowar sabuwar shekara 2024, Allah ya sa muga karshen ta lafiya. Ya sada mu da alkhairan dake cikin ta, ya karemu da sharran dake cikinta
Albarkacin ANNABI saw

Har yanzu Jao Felix bai shawo kan Xavi da irin salon wasan da yake fafatawa ba. Xavi bashi da sha'awar siyen ɗan wasan n...
23/12/2023

Har yanzu Jao Felix bai shawo kan Xavi da irin salon wasan da yake fafatawa ba. Xavi bashi da sha'awar siyen ɗan wasan na ƙasar Portugal.

Xavi yayi rashin na'am da ɗan wasan bayan rashin ƙoƙarin da yayi a wasan Almeria. Kuma tun farko dama Xavi bashi da sha'awar ɗan wasan yazo Barca kafin ƙungiyar ta ɗauke shi aro daga Atletico Madrid.

• Fagen Wasanni

❤️❤️❤️
23/12/2023

❤️❤️❤️

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Rayuwa Abar Tsoro, Jiya Dashi Akayi Hira da daddare, Amma An Wayi Gari Babu shi Allah Y...
20/12/2023

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Rayuwa Abar Tsoro, Jiya Dashi Akayi Hira da daddare, Amma An Wayi Gari Babu shi Allah Ya gafarta Masa...👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Rayuwa Abar Tsoro, Jiya Dashi Akayi Hira da daddare, Amma An Wayi Gari Babu shi Allah Ya gafart...

Address

Rimi LGA
Katsina
UMAR

Telephone

+2349138859112

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar rimi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar rimi:

Share