Ngdbt Nazari group duniya bahutu

Ngdbt Nazari group duniya bahutu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ngdbt Nazari group duniya bahutu, Shopping & retail, Nigeria jigawa state kazaure local government area, Kazaure.

03/12/2020

Labarin shehu zaya sayan Jaki

Shehu ya fito yatafi kasuwa sayan
Jaki sai s**ayi kacibus da abokinsa
Yatan bayesa ina zaya ya gaya masa cewar kasuwa zaije sayan jaki sai sai abokin nasa yace masa kayi kus kure shehu yace nami abokin nasa yace baka ce in Allah ya yarda
Shehu yace gakudin nawa a'aljihuna harsai na ce in Allah ya yarda?shehu yakada kansa ya shiga kasuwa baduba ba ,yan sane sun sane kudin said da yasamu Jaki mai kyau yayi ciniki aka sallama masa yasaka hanu aljihu said hannunsa ya zarce zururum shehu yataho gida yana tafiya said s**a hadu s**a gaisa abokin yatan baye shicewar shehu inazuwa shehu yace gidazani insha'allahu ansace min kudin Jaki insha allahu tsakana dakai Allah ya is a insha Allah.

03/12/2020

Wasa kwakwalwa
Agwa gine guda uku s**a yi kwai guda uku,a cikin kwana uku.
Agwagi dari uku kwaina zasu yi cikin
Kwana Dari uku.

03/12/2020

Address

Nigeria Jigawa State Kazaure Local Government Area
Kazaure

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ngdbt Nazari group duniya bahutu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share