12/07/2023
๐๐จ๐ง ๐๐๐ก๐๐ฒ๐ ๐๐๐ฅ๐
๐๐๐๐ข๐ ๐๐๐๐ฆ
๐๐๐ซ๐ฎ ๐๐จ๐๐๐ฅ ๐๐จ๐ฏ'๐ญ
11/07/2023
๐๐๐๐ฒ๐ป๐๐ถ๐ผ๐ป:
๐๐๐ฃ๐๐ง๐ฌ๐๐ง ๐ฝ๐๐ฎ๐๐ฃ ๐๐๐ง๐ค
Alhamdulillah wannan ฦungiya ta samu yin zama na musamman tare da 'ya'yanta domin tautauna muhimman abubuwa da s**a shafi cigaban wannan kungiya da kuma jam'iyar ๐ผ๐๐พ
A cikin jawabi shugaban wannan kungiya Comrd. Jamilu Abdullahi Maru ya ja hankalin 'ya 'yan wannan kungiya da su guji cin mutuncin wani ko wasu daga cikin 'yan 'yan wannan jam'iya mai albarka ko wu'yan da ba yan jam'iya ba,
Ya kara da cewa da su tsayu akan aqida da amana da aka kafa wannan kungiya dominsu kuma su cigaba da tallata manufofi da qudurori na wannan jam'iya tamu ta APC da kuma jagoranta da duk kannin jagororin jam'iyar mai albarka.
Shima da yake jawabi jagora kuma uban wannan kungiya Hon. Yahaya Abdullahi Tela yaja hankalin 'yan 'yan wannan kungiya wajen tsayuwa akan aqida da rike gaskiya da amana da yi masu alqawalin jajircewa wajen ganin cigaban matasan wannan yanki namu tare da jam'iyar mu mai albarka,
Ya kuma yi masu godiya da irin rikon amana da hadin kai da biyaya da sukeyi gareshi da kuma wannan jam'iya ya kuma yi fatar allah shi maida kowa gidansu lafiya tare da addu'ar allah ya kawo muna dawwa mammen zaman lafiya mai dorewa a wannan garin namu da jahar mu dama kasarmu baki daya amin.
Daga karshe ina rokon allah mai kowa mai komai da ya cigaba da shiga cikin lamuran wannan kungiya ya kowa muna ingantaccen hadin kai mai dorewa alfarmar annabi da alqur-ani ๐
Ibrahim musa maru
๐๐จ๐ง ๐๐๐ก๐๐ฒ๐ ๐๐๐ฅ๐
๐๐๐๐ข๐ ๐๐๐๐ฆ
๐๐๐ซ๐ฎ ๐๐จ๐๐๐ฅ ๐๐จ๐ฏ'๐ญ