Gidan littattafan Hausa

Gidan littattafan Hausa Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gidan littattafan Hausa, Comic Bookstore, I28 Fulani Road nasarawa kaduna, Nassarawa.

Juma’at Mubarak
14/03/2025

Juma’at Mubarak

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!Muhammed Rabiu Gaya, Hauwa Ahmed, Hafsat Kurfi, Muqaddis U...
18/06/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard!

Muhammed Rabiu Gaya, Hauwa Ahmed, Hafsat Kurfi, Muqaddis Usman, Hajara Bukar, Maman Fatima, Hafsat Hussaini Abdullahi, Aliya Muhammad, Maman Musty, Queen Asmeen Abubakar, Ruky Ameen, Ismail Hawwah, Zainab Sulaiman, Mhizz Kabeer, Ayra Khabeer, Warisha Warisha Abubakar, Khadijat Muhammad Salisa, Khaerat Ab, Maryam Abdull, Maman Dady, Jeeddatulkhaeri Zakariyya, Jameela Umar, Zainab Zee Ibrahim, Hafsat Aleeyu, Yar Fulani Gembu, Zara Sulaiman, Maman Nuren, Ismail, Ammee Sauwama Ammee Sauwama, Biba Muhammad

25/11/2023

Fatan kunshiryama sabon littafin mu mai suna A NAZARI NA wanda zai zomaku a ranan 29/11/2023 a group da page dinmu na Gidan littattafan Hausa mungode.

05/10/2023

ASALINA💥 PART 1

Bismillahirrah manirrahim.
Lum lum eyes inta ta kura mai don kwata kwata ta kasa fahimtar abunda yake fada.

Buga desk in dake gaban shi yayi
Yace” mufeedah mufeedat are u with me.

Sai a lokacin ta dawo daga duniyar tunanin data fada
Tace”sorry sir am with you “

Cigaba yey da fadin “ so as I was saying confirm muna bukatar wani na jinin ki yazo ya wakilce ki Amatsayin parent & guardian a wannan graduation in da zaku yi.
Sannan ko ke nasan zaki so ganin wani naki ya halicci oath taking inki A kuma Rantsar dake A matsatin cikakkar likita .

Nannauyan Ajiyar zuciya ta sauki kana tace “ sir my moth......

Bata karasa ba yace “ enough of dis drama mufeedah ko duniya zasu Amince Akan cewa ke yar karuwar nan ce Hajiya mufeedat

To ni ba jahili bane shekarana nawa dake tunda kika shigo medical school Na sanki kwata kwata zuciya ta bata bani cewa ke yarta ce.

Babban Abunda yake daure min kai shine kin ce mahaifin ki ya rasu to mi yasa Baki bearing da sunan shi?
Da sunan karuwa k**e bearing macen da k**e ikirari wai itace mahaifiyar ki.
Ke mufeedah ita kuma mufeedat.

Ya fada yana kure mufee da ido 😳
Ya cigaba da fadin “ tunda Allah ya halicce ni ban tuba jin mace mai bearing da sunan mace ba ko a kudu ke ko kasashen waje banji sai a kanki.

Yasan ko zai shekara ba zata cemai komi ba don inda sabo ya saba da miskilancin yarinyar sai yey magana ta kai dubu ko daya ba zata amsa mai ba.

“U can go”. Abunda ya fada kenan ya kauda kai yana futar da iskan takaici.

Taso yin magana amma miskilancin ta ya hanata haka taja kafa sumi sumi Tabar office in ta dauki hanyar Hostel insu.

Da ido Dr salees ya bita Nan ya fara tuno farkon zuwanta makarantar.

Marks in data samu a jamb 330 be yasa ba kakkautawa makarantar AHMADU BELLO UNIVERSITY ZARIA (ABU). S**a bata Admission na faculty of medicine.

Tun a takardun ta na makaranta take bearing sunan mufeedat amatsayin sunan uba hakan kau ba karamin mamaki yake ba mutane ba.
Mamakin ya gushe lokacin d

Follow this link to join my WhatsApp group:
27/09/2023

Follow this link to join my WhatsApp group:

WhatsApp Group Invite

15/09/2023

*HUGUMA*

* TABARMAR KASHI_*

Book 02 Page 09

Muryar maji dake dauke da wani allausan sauti me cike da nutsuwa ce ta mamayi kunnenta. Wata nutsuwa ta saukar mata wadda ta sanyata amsa sallamar cikin tsari.

"Ina fatan binty bakiyi fushi da ni ba,inataso na kirayeki amma ban samu damar hakan ba‚nadeeya kamar rowar rak'am(number) dinki takeyi" murmushi säahar ta saki me cike da kunya,ai ita ya dace ace ta nema maji din,don rashin kyautawa tunda tabar gidan bata sake nemanta ba

"'Masa'al khair" säahar ta gaidata

"Masa'an nur ibnaty kina lafiya ko?,ya iyayi ki?"

"Bikhair walhamdulillah"

"Ma sha Allah, ya kuma shire shiryen aure? muna hanya cikin satin nan in sha
Allah" nauyinta ta sake ji ya kamata,saita kasa magana

"Ina fatan za'a yi haquri da halin moha,ya taso me wani irin zafi da rashin son raininaso qwarai na saisaita wannan dabi ar tasa,saidai ban rayu dashi ba,ya sake zuwa kuma bayan ya girma Allah ya jarabceshi da wata irin jarabawa data sanya dabi'unsa s**a sake zafafa,ina rogon alfarma ayi haquri da shi,a kuma yi qogari a saita min shi, kyawawan dabi'u da na san dasu na haifeshi su dawo gangar jikinsa suyi tsiro, zuciyarsa ta zama irin ta kowa"

"In sha Allah" kawai ta fada,don batasan fadin kowacce kalma da zata nuna ta dauki alaqawarin,saidai daga qasan zuciyarta tana mamaki,dama shi din bai rayu da maji ba”?

"Inason diyata tafi kowacce amarya kyau a duniya,don wannan shine karon farko da za'a aurar da moha a gaban idanuna,akwai me gyaran amare da zata iso nan da jibi daga nan gasar tare da 'yar uwata,ina fatan diyata zata bada hadin kai?" Sosai abun ya yiwa sãahar girma,suma da gaske s**a dauki bikin?,sun dauka auren gaske ne kenan?,ba yadda ta iya ta amsa a sanyaye da

"To,mafi mishkila,jazakillah bi khair"

"Nice da godiya da shigowa rayuwarmu da kika yarda zakiyi" maji ta amsa mata cikin qauna da kulawa,har cikin jininta takejin qauna da soyayyar sãaharita din ma'abociyar sallar dare ce,a duk sanda ta roqawa rayuwar toufeeq da nadeeya abokan ray

31/08/2023

💖💖 *NIHAAD* 💖💖 By Khaleesat Haiydar📖✍🏻 ~ 1 All thanks to Allah SWT for giving me the ability and privilege to present to you this book. My mother Hajiya Hajarah Allah ya karo farin ciki da kwanciyar hankali da arziki me amfani, Allah ya saka maki da gidan Aljanna, 👏🏻 my special greetings to my own Barrister KH, Allah ya jibanci lamarinka, ya kara bude hanyoyin arzikin da xa ayi ma addini hidima💖 and My lovely aunt Rukayya Allah ya raya su Lil Khaleesat ya kara maki kwanciyar hankali.. And then my fans, i am who i am as a result of u guys, i love you all for the support always, Allah ya baku farin cikin duniya da na kiyama.... As usual support ur writer and may God bless u. Tun da ta ji furucin wan Abbanta na karshe ta sakar masu kuka me karfin gaske, ta kalli Mahaifiyarta dake goge hawayen dake sauka idonta, babu alamar dai xata ce komai, Ta kalli Abba da fuskarsa ke hade tamkar hadari, shi ma bata samu courage din ce masa komai ba, yayyinta maza biyu dake parlon babu wanda yace komai cikinsu, ta dinga kuka da shesheka ta kalli Umma warce tayi tagumi, kallon Kakarta dake girgiza kafa tayi cikin rawan murya ta kamo hannunta tace "Don girman Allah kice su yi hakuri sharrin shaidan ne, don Allah kice su yafe min, ni ban san wanda yayi min haka ba..." Kakar ta warce hannunta tace "Ja can, Ke har kinsan sharrin shaidan alhalin kece shaidaniyar Nihad, ai kafin ki dauko mana abun kunya gwara tun wuri mu kunyata ki, ki ce lalle ke sai kin xama mutuniyar banxa abinda kaf xuri'a babu? Me yake burgeki da rayuwar 'ya yan iska har wannan abu ya same ki haka?" Kuka kakar ta saki tace "Allah mun gode maka, ka haifi ɗa ne kawai baka haifi halinsa ba, yanxu meye wannan kika mana Nihad" Mikewa Nihad tayi tana kuka sosai ta fice daga parlon, direct dakinta ta nufa don tasan ko me xata ce a parlon nan babu wanda xae saurareta, tunda har Umma ma ta ki cewa komai to babu wanda xai ce komai, bayan ta shiga daki ta sa makulli ta fada kan gado tana rusa kuka kamar ranta xai fita, i

Cigaban                                        Ah'hali daya.                                                          h ...
04/07/2023

Cigaban
Ah'hali daya. h
Coming soon. Insha Allah cikigaba da bibiyanmu dare da mana comments and like munagodiya ga masoyanmu na fadin duniya bakidaya

12/06/2023

Duk wani littafin da kukeso kawai kutanbayemu mukuma ashirye mine mugamun naimumakushi ansha Allah

08/06/2023

𝐓𝐲𝐩𝐢𝐧𝐠📲

✨𝕯𝕬𝖀Ɗ𝕬𝕽 𝕲𝕺𝕽𝕬✨
(𝕮𝖎𝖐𝖎 𝖐𝖆 𝖘𝖍𝖆𝖙𝖆)

𝓑𝓲𝓵𝔂𝓷 𝓐𝓫𝓭𝓾𝓵𝓵 𝓬𝓮🤙🏻

𝕭𝖔𝖔𝖐 𝖙𝖜𝖔 (001)
.......A matuƙar razane Iffah ta shiga girgiza Tajwar Eshaan jikinta na rawa, gaba ɗaya ta daburce jin jikinsa ya saki ma gaba ɗaya a kanta, hannu ta kai saitin hancinsa, ƙirjinta ya sake girgiza tamkar zuciyarta zata ɓallo daga cikinsa ta faɗi. Cikin fita hayyaci ta cigaba da ɗan girgiza kafaɗunsa dake jikinta da faɗin, “Karka min haka, dan ALLAH ka tashi, ka tashi ka faɗamin, ka faɗamin wanene kai, wanene Ajmaal? Minene alaƙarka da shi? Idan ka mutu nima wlhy mutuwa zanyi... wayyo Ummu wayyo Babiy na shiga ukuna....” kuka ta fashe da shi mai tsuma rai tana mai ɗaura goshinta kan nasa da cigaba da ambaton “Innalillahi wa'inna ilaihiraji'un! Shike nan ni Fhareedah, shike nan na kasheshi Ummu, Ummu na kashshi na shiga ukunaaaaa!!”.
A tare Miran Jasim da Miran Arshaan dake shigowa s**a ɗauki salati, yayinda Malikat Bushirat da kalaman Iffah s**ai matuƙar cakar ƙirjinta tamkar saukar mashi juwa ke neman zubar da ita a ƙasa, cikin sauri Daneen Ammarah dake bayanta ta riƙota itama jikinta na rawar. Jasrah dake bayansu kam tuni tayi kukan kura akan Iffah da ruɗani ya hanata sanin shigowarsu duk da salatin da su Miran Jasim ke faman jerawa har yanzu. A birkice ta janyo Iffah baya ta shaƙeta, faɗi take itama sai ta kasheta, sai ta rabata da numfashinta. Ganin Jasrah na neman yin kisa da gaske Daneen Ammarah tai saurin zaunar da Malikat Bushirat a kujera ta nufesu. Da ƙyar ta iya ɓangare Iffah da taimakon Miran Arshaan da sai da yaga Daneen Ammarah ta zaburo sannan shima ya zabura. Yaraf Iffah ta zube ƙasa tana jan numfashi da ƙyar, yayinda Jasrah ke cigaba da zabura cikin kuka akan ita sai fa ta kashe Iffah. Ƙoƙarin tanƙwarata Miran Arshaan yake yi amma sai ta sake kufce masa. A wannan karon kam da ƙyar Daneen Ammarah ta ɓanɓare Jasrah ta hanyar sauke mata mari itama.
Ɗifff kowa ya ɗauke wuta a ɗakin

Address

I28 Fulani Road Nasarawa Kaduna
Nassarawa
GIDAN

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan littattafan Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gidan littattafan Hausa:

Shortcuts

Share