Gogan-Aiki Global Enterprise

Gogan-Aiki Global Enterprise communication communication-mtn-retail-agent-

GAWUNA: Nima nayi Appel Muhadu A kotun Kare Kuka😂😂
13/01/2024

GAWUNA: Nima nayi Appel Muhadu A kotun Kare Kuka😂😂

25/10/2023

Salatin Annabi

LABARI MAI DADI: Shinkafa da sauran kayan masarufi da ake shigowa dasu daga kasashen waje za suyi arha a Najeriya. CBN t...
13/10/2023

LABARI MAI DADI: Shinkafa da sauran kayan masarufi da ake shigowa dasu daga kasashen waje za suyi arha a Najeriya.

CBN ta cire takun-kumin shigo da abubuwa guda 43 a Najeriya, ta kuma yi alkawarin za ta rinka bawa masu shigowa da kayayyakin chanjin Dala domin samun saukin farashi a wurin shigowa da kayayyakin.

A bisa dukkannan alamu shinkafa da sauran kayan abinci da ake shigowa da su daga kasashen waje za suyi sauki.

Ga jerin abubuwan da CBN ta amince a dinga shigowa dasu daga kasashen waje;

1. Rice
2. Cement
3. Margarine
4. Palm kernel
5. Palm oil products
6. Vegetable oils
7. Meat and processed meat products
8. Vegetables and processed vegetable products
9. Poultry and processed poultry products
10. Tinned fish in sauce (Geisha)/sardine
11. Cold rolled steel sheets
12. Galvanized steel sheets
13. Roofing sheets
14. Wheelbarrows
15. Head pans
16. Metal boxes and containers
17. Enamelware
18. Steel drums
19. Steel pipes
20. Wire rods (deformed and not deformed)
21. Iron rods
22. Reinforcing bars
23. Wire mesh
24. Steel nails
25. Security and razor fencing and poles
26. Wood particle boards and panels
27. Wood fiberboards and panels
28. Plywood boards and panels
29. Wooden doors
30. Toothpicks
31. Glass and glassware
32. Kitchen utensils
33. Tableware
34. Tiles-vitrified and ceramic
35. Gas cylinders
36. Woven fabrics
37. Clothes
38. Plastic and rubber products
39. Polypropylene granules
40. Cellophane wrappers and bags
41. Soap and cosmetics
42. Tomatoes/tomato pastes
43. Eurobond/foreign currency bond/ share purchases

Muna Addu'ar Allah ya tabbatar mana da wannan lamarin.

✍️ Comr Abba Sani Pantami

MTN SIM REG.MUNA MAI SANAR DAKU CEWAR ZAKA IYA ZUWA AIMAKA RIGISTAR SABON LAYI NA (MTN) SAI KAZO DA (KATIN DANKASAN Nati...
01/11/2021

MTN SIM REG.
MUNA MAI SANAR DAKU CEWAR ZAKA IYA ZUWA AIMAKA RIGISTAR SABON LAYI NA (MTN) SAI KAZO DA (KATIN DANKASAN National I'D CARD) naka -Aiki Global Enterprises
Address shop: KAMPALA Old NANGERE ROAD
Contact me at: +2348105544474

Open Account and BVN ENROLLMENT-Aiki Global EnterprisesPhone: 08105544474Address: KAMPALA Old NANGERE ROAD
07/09/2021

Open Account and BVN ENROLLMENT
-Aiki Global Enterprises

Phone: 08105544474
Address: KAMPALA Old NANGERE ROAD

03/06/2020
BARKANMU DA YAU TO MASHA ALLAHU. IDAN HAR "SIM" NAKA ANYANKI JIKINSA KO YAJIMA YA TSUFA YANA DAUKEWA YAKAWOTO KAHANZARTA...
24/02/2020

BARKANMU DA YAU TO MASHA ALLAHU.

IDAN HAR "SIM" NAKA ANYANKI JIKINSA KO YAJIMA YA TSUFA YANA DAUKEWA YAKAWO

TO KAHANZARTA KAZO Da Valid I'D card DON AYI MAKA "SWAP"N NASHI

agyaramashi take komai zai-dawo har numbobinka. MUNGODE cll +2348144920333

To create New profile . Surname FirstName MiddleName  Send as SMS to 55019
16/01/2020

To create New profile .
Surname FirstName MiddleName
Send as SMS to 55019

Easy way to Buy JAMB ePin for my company.  DOGO TEBO WARD
13/01/2020

Easy way to Buy JAMB ePin for my company.

DOGO TEBO WARD

Kokasan cewar MTN tafito da wani tsari. SIM  naka idan yana daukewa ya kawo to ka hanzarta kazo ayima SWAP nashi take ka...
26/12/2019

Kokasan cewar MTN tafito da wani tsari. SIM naka idan yana daukewa ya kawo to ka hanzarta kazo ayima SWAP nashi take katafi da kayanka. Nagode

Address

DOGO TEBO WARD
Potiskum

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gogan-Aiki Global Enterprise posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Gogan-Aiki Global Enterprise:

Shortcuts

Share