Harun Bin Adam

Harun Bin Adam Breaking News !

27/12/2025
TIRKASHI: Musulmin Najeriya Za Su Ɗanɗana Kudarsu Kamar Yadda Suke Kashe Kiristoci – Cewar Firaministan Isra’ilaFiramini...
27/12/2025

TIRKASHI: Musulmin Najeriya Za Su Ɗanɗana Kudarsu Kamar Yadda Suke Kashe Kiristoci – Cewar Firaministan Isra’ila

Firaministan ƙasar Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya dora alhakin hare-haren ta’addanci da ake kaiwa a wasu sassan Najeriya kan Musulmi masu tsattsauran ra’ayi, yana mai cewa lokaci ya yi da za a ɗauki matakin ƙwarai domin kawo ƙarshen kisan gillar da ake wa Kiristoci a ƙasar.

Netanyahu ya bayyana hakan ne a wani jawabi da ya gabatar, inda ya jaddada cewa Isra’ila ba za ta zuba ido tana kallon yadda ake zaluntar mabiya addinin Kirista a duniya ba, musamman a ƙasashen da rikice-rikicen addini ke ƙara kamari kamar Najeriya.

A cewarsa, “Dole ne waɗanda ke aikata waɗannan laifuka su ɗanɗana sakamakon abin da suke aikatawa, kamar yadda Kiristoci ke shan wahala a Najeriya.”

Firaministan ya nuna cikakken goyon bayan Isra’ila ga Kiristocin Najeriya, yana mai cewa ƙasarsa za ta ci gaba da tsayawa tare da su a duk lokacin da ake fuskantar barazana, tashin hankali da kisan gilla bisa addini.

Ya kuma jaddada cewa kare ‘yancin addini da rayukan fararen hula wajibi ne da ke kan dukkan ƙasashen duniya, yana mai kira ga haɗin gwiwar ƙasa da ƙasa domin dakile ayyukan ta’addanci da ke haddasa mutuwar dubban mutane tare da raba miliyoyin jama’a da muhallansu.

Netanyahu ya kammala da cewa zaman lafiya ba zai tabbata ba matuƙar ana ci gaba da nuna ƙyamar addini da yin amfani da tsattsauran ra’ayi wajen halasta kashe-kashe, yana mai cewa dole ne duniya ta tashi tsaye domin kare darajar rayuwar ɗan Adam, ba tare da la’akari da addininsa ba.

Man Utd defeat Newcastle 1-0 and get a big three points on Boxing Day 🎁
27/12/2025

Man Utd defeat Newcastle 1-0 and get a big three points on Boxing Day 🎁

Bawa Mai yawan ibadar Allah  shehul islam
27/12/2025

Bawa Mai yawan ibadar Allah shehul islam

26/12/2025

F2F

Address

Kaduna
Saminaka

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Harun Bin Adam posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share