Scent zone by deejer

Scent zone by deejer Assalamu alaikum,we specialized in all kind of maiduguri turaren wuta, khumras, kulaccam nd soo on

*السلام عليك ورحمة الله وبركاته**May Allah continue to bless and protect you and your Entire family with good health, ha...
12/06/2026

*السلام عليك ورحمة الله وبركاته*
*May Allah continue to bless and protect you and your Entire family with good health, happiness, barakah, and lasting peace. May He grant us success in this life and in the Hereafter.*
Allah ya sadamu da alkhairin dake cikin wannan rana yasa mu dace
*Ameen Ya Rabbal Alameen🙏🏼*
* *Jumu’at Mubarak📿🕌

09/06/2026

Yanayin damina er uwa bakida turare anya kin cika mace kuwa 🤔😩toh ko bakida halin sayen mai yawa kadan din ya wadatar 😍Munada dukkanin varieties na turaren wuta masu inganci sosai ✨🔥
Turaren wuta, Khumras,kabbasa spray,Mopping fragrance,bath mist,oilsperfume da duk abin da k**e buƙata domin ƙamshi mai ɗaukar hankali 😍
Inganci na musamman, farashi mai sauƙi, kuma muna aika kaya ko’ina 📦✈️
Ki saye ki gwada zaki bada labari in sha Allah 🫶🥰

03/06/2026

Damina ta fara jama’a kazamin yanayi
Allah ya nuna mana wucewar sa lpy 🙏kar amanta da saka turare akai akai kunsan dai warin damina basai Na fada ba dole ne akula da gyara gida da kamshi mutane na 😍💃💃karku manata scents_zone_by_deejer ta tanadar muku kayan kamshi kala kala masu kyau da inganci in sha Allah 💃💃

Kabbasa set available at promo price 😍💃💃10k only💃💃100ml vip kabbasa mix100ml kabbasa spray 10ml kabbasa oil With free kh...
23/05/2026

Kabbasa set available at promo price 😍💃💃10k only💃💃
100ml vip kabbasa mix
100ml kabbasa spray
10ml kabbasa oil
With free khumra 6ml

19/05/2026

Basaraken👑🫶
Small but mighty 💯💯

14/05/2026

MAI MARTABA 👑🫶
No long caption 🤭💃gwada kawai ki bada lbr 😂💃Yaa ilahi am obsessed with dis turare wlh 🥰💯💃

50ml 3k
100ml 6k
incense

Capacitated Khumras 😍🔥Duk wanda ya gwada ya tabbatar da kamshin mu na musamman ne!!Khumras dinmu sunada lasting , k**a j...
29/04/2026

Capacitated Khumras 😍🔥

Duk wanda ya gwada ya tabbatar da kamshin mu na musamman ne!!

Khumras dinmu sunada lasting , k**a jiki,tana jan hankali kuma tana saka ka ji dadi kullum 💫
Kar ki bari a baki labari — ki gwada yau!
Muna karɓar oda, muna aika kaya ko’ina 📦✨in sha Allah🥰🫶

Air that sparks joy, clarity, and calm 🌿💆‍♀️. Whether you’re hosting friends, crushing deadlines, or winding down, let o...
25/04/2026

Air that sparks joy, clarity, and calm 🌿💆‍♀️. Whether you’re hosting friends, crushing deadlines, or winding down, let our air freshener be the invisible guest that sets the mood. Because the right scent changes everything❤️
200ml 8k
100ml 4k

Luxury ake magana anan fah Burners masu capacity and very affordable 😍💃💃
24/04/2026

Luxury ake magana anan fah
Burners masu capacity and very affordable 😍💃💃

Address

Sokoto

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Scent zone by deejer posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Scent zone by deejer:

Share