14/07/2026
MARABA DA ZUWA BILCO SEWING MACHINE ENTERPRISES! π
Muna godiya da kasancewarku a shafin mu.
A nan muke:
β Siya da Siyar da Sabbin Mashin, Second Hand, Toris dss
β Gyaran Dukkanin Nau'ikan Keken Dinki
β Siyar da Spare Parts - Allura, Belt, Motor, Mai
β Sabis Mai Sauri da Amincewa
Tambaya ko Odar Kaya? Kira mu yanzu:
π 08139968285
π Zaku same mu a Bauchi Road, Sokoto
Ka ajiye lambar mu don bukata ta gaba.