Gyaran jiki da ado business rabeeya usman

Gyaran jiki da ado business rabeeya usman Sari da sayan daya sauki ga rahusa

Available900Location sokoto
25/12/2022

Available
900
Location sokoto

AvailableDozin 2kLocation sokoto
22/12/2022

Available
Dozin 2k
Location sokoto

Abun hannu availableDozin 2kLocation sokoto
22/12/2022

Abun hannu available
Dozin 2k
Location sokoto

20/12/2022
18/12/2022

Last posting insha allah

18/12/2022

Maganin sanyi
Indae aka dingayinshi tsawon wata daya tau ko mura sae dae tayi hakuri insha allah

Tafarnuwa
Danyar citta
Ajikasu a roba adinga sha safe da yamma
Insha allah zaaji saukin sanyi

18/12/2022

Tsawon gashi
Asamu bawon ayaba a busar dashi
Sae adakashi a tankade
Asa a cikin man kitso

18/12/2022

Ruwan dumi
Asanya qafa aciki tsawon 30mnt
Sae agoge kafa
Ashafa mai
Zatayi kyau

18/12/2022

Lallae
Kurku red and yellow
Ashafe jiki
Inya bushe ayi wanka
Inda hali asa humra
😃

18/12/2022

Scrub
Sugar
Tomato

Sae a yanyankashi sae ahadashi da sugar
A shafe ajiki
Amma kar sugar ya narke da anyanka tomato sae ahadasu a darje jiki
Insha allah jiki zaeyi haske

Address

Gwiwa Ekka
Sokoto

Telephone

+2348133982945

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gyaran jiki da ado business rabeeya usman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share