M,B_Kandeza

M,B_Kandeza M,B Kandeza

Permanently closed.
15/12/2022
15/10/2022

Hukumar ta ce ''a cikin waƙar akwai zagi kai tsaye da kuma nuna yadda wasu ke tangadi bayan sun bugu da barasa ko kuma giya.''

30/09/2022

Rayuwannan dai kuduba wallahi akwai hali mai muni
Indai mun fahimta matasa yaci a ce muga ne

11/09/2022

Hon. Dr. Aminu Ladan (ALA)
For Member House Of Representative Nassarawa Federal Constituency
A Jam’iyar ADP

Allah ya sa fitowar ta zama nasara gareka da al’ummar da zaka wakilta. Amin.

11/09/2022

Ladys and gentlemen
Good evening to Avery one

Hukumar kula da kafafen sadarwa a Najeriya (NBC) ta haramta waƙar 'Warr', wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Gwanja ya yi ...
09/09/2022

Hukumar kula da kafafen sadarwa a Najeriya (NBC) ta haramta waƙar 'Warr', wadda sanannen mawaƙin Hausa Ado Gwanja ya yi a baya-bayan nan.
👉 https://bbc.in/3D3SX3D
Kominene ra ayinku a kan hakan

Hukumar ta ce ''a cikin waƙar akwai zagi kai tsaye da kuma nuna yadda wasu ke tangadi bayan sun bugu da barasa ko kuma giya.''

09/09/2022

Labaran Talabijin na 06-09-2022

Shugaban Poland ya kai ziyara Najeriya, a matakin farko na rangadin da zai yi a wasu kasashen Afirka.

BBC ta gudanar da bincike kan yaki da auren wuri, a yankunan karkarar Kenya.

Hukumomi a Burkina Faso sun ce, akalla fararen hula talatin da biyar sun hallaka, a harin bam din da aka kaiwa wani ayarin ababen hawa a arewacin kasar, inda 'yan tawaye masu ikirarin jihadi ke kai fafatawa

Hukumar kula da makamashin nukiliya ta IAEA ta yi kiran da a shata yankin tsaro nan take, a kuma kawo karshen fada a kewayen tashar nukiliyar Zaporizhzhia da ke Ukraine, wadda Rasha ta mamaye

Address

Sokoto

Telephone

08039866060

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M,B_Kandeza posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to M,B_Kandeza:

Shortcuts

Share