13/08/2025
_A_L_L_A_H_U _A_K_B_A_R_
wannan kabarin wani bawan allah ne wanda tsirrai ke fitowa daga cikinsa dudda makabartar a sahara take kuma ana shekara ba'ayi ruwaba
allah kasanyaya kabarin wanda duk yayi comen da allahu akabar
kuma ka haskaka kabarin wanda duk yayi shre dinshi
BANYI WANNAN POSTING DIN BA DAN WANI KO WATA
Su nemi wani Abu gun kabarin ko wanda ke cikin kabarin ba a a sai Dan kowa yayi aikin da zai samu tashi gafara gurn Allah madaukakin sarki
Shin Dan uwa ko ka san sayyadina usman sanda duk yaga kabari sai ya fashe da kuka ?? Da aka tanbayeshi ko miyasa? kake kuka sanda duk kaga kabari sai yace shi ne masaukin farko idan yayi kau to abinda zaizo bayama zaiyi kau idan ya yi muni to bayan ma zaiyi muni
To in sahabi irin sayyadina usman zaiyi kuka don ganin kabari Ni dakai wayafi chanchanta yayi kuka? Shifa sahabi ANNABI S a w ne abokin shi ne surukin shine wlh muda muke rayuwa a wannan zamani mu yaka mata muyi kuka
Allah YASA masaukin mu na farko yazama yayi kau SAboda nasaukanda suke gaban shi
Edited 2019