18/08/2026
Katura farashi sun amsa sunce zan nemeka kuma ka yarda da haka
Sai ka jira……..
Ka jira……
ama basu nemeka ba
Kafara tunani toh ko farashi na neh Aa
Kaduba waina abubuwan guda 4
1- Reply Faster
an turo sako
Shi akwai wanna available?
Ka amsa baya hour 6
Kafin na
Kabada kofar suyi magana da wani vendor din
2- Make it personal
An tambaya nawa neh kayan ka
❌Ka amsa
“N25,000”
Wana amsace kawai
Ka gwada cewa
Hi Aisha. It’s #25,000
zan iya tambaya shi naki neh ko kyuta zakiyi dashi
Yanzu kana making conversation
3-Explain the value
Sunce
Miyasa har #25,000
❌ka amsa
Sabida haka neh farashi mu
Ka gwada cewa
#25,000. Sabida yina dadewa baya kodewa bayan an wanke kuma basai ka kara siyan wani ba nada wasu yan watani
Karka fada farashi kawai ka basu dalilin siya
4-Follow up
Sunce toh zan nemeka
Kai kuma
❌baka kara musu magana ba
Baya kwana biyu ka tura wanna sako
Hi Aisha.nace bari naji shin kinada wani tambaya neh ko kinaso kari bayani game da kaya
Ko mene neh ya hanaki siya
Naji inda yanda Za’ayi
Yawanci ciniki yana faruwa neh sabida wani ya bibiya
IDAN CUSTOMER YACE
ZAN NEMEKA
KARAKA JIRA
KAI KA NEMESHI