Been harsheem

Been harsheem Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Been harsheem, Shopping District, Sokoto state. Local government wurno, Sokoto.

10/11/2025

been harsheem whatsapp 08135845776

05/12/2024

Hello

17/11/2024

Aslm

SO tamkar ajali yake dukkan mahaluki saiya riskesa azuciya  hakika so gaskiya ne tamkar yanda mutuwa take gaskiya kuma t...
12/11/2024

SO tamkar ajali yake dukkan mahaluki saiya riskesa azuciya hakika so gaskiya ne tamkar yanda mutuwa take gaskiya kuma taxamo wajibi haka itama kalmar so take. 👉 domin so yakan iya kwankwasa'ma kowace irin zuciyar mahaluki domin tabude masa kofa yashiga acikinta. Babu zuciyarda zata iya kare kanta idan so yatinkaro ta domin bashi neman izini idan zaixoma zuciyarka. Brkd sfy friends by naku👉 been harsheem

So👉 annuri ne Wanda yake haskaka zukatan masoya👉 hakika  So Yana haskaka zukatan masoya tamkar farin wata acikin tsakiya...
04/02/2024

So👉 annuri ne Wanda yake haskaka zukatan masoya👉 hakika So Yana haskaka zukatan masoya tamkar farin wata acikin tsakiyar dare👉 tabbas so lantarki ne dake faran zuciya Koda zuciyar tana cikin duhun damuwa👉 take so yake warkarda zuciyar ❤️ domin likitan zuciya ne Mai saurin hango damuwar da zuciya take ciki.. brkd sfy friends by naku 👉 been harsheem. WhatsApp 07080541136

Soyayyar ki akoda yaushe sai sabon Tsiro take azuciyata 💞 haka zalika sonki aduk Bayan minti daya saiya ziyarci zuciyata...
28/01/2024

Soyayyar ki akoda yaushe sai sabon Tsiro take azuciyata 💞 haka zalika sonki aduk Bayan minti daya saiya ziyarci zuciyata 💞 yabi yasauya min zuciya nakasance abin tausayi 💞 zuciyata tana neman agajin gaugawa tareda neman ceto agareki 🙏 nakamuda ciwon dabaida warahaka kekadai ce wadda zata iya warakarda zuciyata 💞 kitaimake ni ki agajeni🙏 tinaninki yana girgiza gangar jikina. Brkd sfy friends by naku 👉been harsheem WhatsApp 07080541136

So wata fuska ce wadda zata iya fuskantar kowace irin zuciyar mahaluki💜 domin so yanada masauki adukkan zuciyarda yaxoma...
26/01/2024

So wata fuska ce wadda zata iya fuskantar kowace irin zuciyar mahaluki💜 domin so yanada masauki adukkan zuciyarda yaxoma. Haka zalika so zai iya mulkin kowace irin zuciyar mahaluki bakada iko ko karfin mulki dazaka iya kariyar zuciyar ka idan so yatinkaro ta. Sorry 🙏 good--mrng- friends by naku been harsheem

Address

Sokoto State. Local Government Wurno
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Been harsheem posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share