Jmt islamic medicine

Jmt islamic medicine Domin samun waraka cikin ikon Allah musamman masu famada jinnu

22/10/2025
Assalamualaikum barkammu da zuwa shafimmu mai albarka yan uwa ina masu fama da jinnu wanda aka tura ko mai famada binne ...
30/08/2025

Assalamualaikum barkammu da zuwa shafimmu mai albarka yan uwa ina masu fama da jinnu wanda aka tura ko mai famada binne ko mayu insha Allah akwai magani duk maibukata zai iya zuwa karamar hukumar Song jahar Adamawa daidai da makarantar atiku primary school kira ko WhatsApp 07069363083/07067503996

J.m.t Islamic and traditional medicine muna bata taimako dayerdan Allah sannan munabada shawarwari ga yan uwa hakakuma m...
07/11/2022

J.m.t Islamic and traditional medicine muna bata taimako dayerdan Allah sannan munabada shawarwari ga yan uwa hakakuma musamudamar hada ruwa na jinnu da kuma na ciutarda aka rasa gane kanta da ikon Allah muna seida ruwan idon ansha ana warkewa da izinin Allah sannan bamubar kananan yaraba muna bada maganin yaye da kurga da gyaran ruwan nono da yagurbace insha Allah. 07069363083

16/06/2022

Kadan daga alamun jinnu yawan firgita yayin barci,mafalkin karnuka,cizonhakori lokacin barci,mafalkin mage dasauransu insha Allah cibiyar mu ta qore wajen qonq aljanu da izinin Allah muna lalata binne bi iznillahita ala. 07069363083

16/06/2022

Assalamu alaikum jama'a masufama da jinnu ko wani ruwa da akesha ashafajiki lokacinkwanciya sannan akwai ruwa da akewanka sannan akwai magani da ake hadawa na shafawa wayannan bi iznillahi ta ala za awarke sannan akwai aikin kwance sihiri dayardan Allah sannan ana raba mutum dawasu damuwowi da izinin Allah ana bada shawar wari duk maineman karin bayani 07069363083 akira ko WhatsApp .

15/06/2022

Kamar yedda nakewa jama'a bayani wannan cibiya dayerdan allah ana hadawa mutun maganin aljanu ,mayu,sihiri dasauransu muna kunce sihiri sannan amaka katanga dayerdan allah ,anarabuwa da jinnui ashiq dasauran aljanu sannan anabada shawarwari amma aharshen hausa don karinbayani ana iya qira ko whatsap 07069363083

j.m.t
25/05/2022

j.m.t

29/04/2022

Insha Allah bayansallah zamudinga baiwamutane shawarwari dakuma yedda ake hada magunguna.

14/03/2022

Alhamdulillah alakullihalin

05/03/2022

Address

Song

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jmt islamic medicine posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share