M H gora VIP

M H gora VIP Musa

21/03/2026
HASASHEN RUSHEWAR NIGERIA TUN A 2011A ƙarshen shekarar 2020 na karanta wani report wanda US Air Force s**a fitar inda s*...
06/08/2024

HASASHEN RUSHEWAR NIGERIA TUN A 2011

A ƙarshen shekarar 2020 na karanta wani report wanda US Air Force s**a fitar inda s**a hasasho rushewar ƙasarmu Nigeria kafin ko zuwa shekarar 2030.

Sun yi wannan analysis ɗin ne a shekarar 2011 saboda su san matakin da US za ta ɗauka saboda rushewar Nigeria zai shafi tattalin arziƙin duniya.

Na kaɗu matuƙa a lokacin, saboda ina sa rai cewa ƙasarmu za ta gyaru tun da ƙuruciyarmu, ashe lamarin zai ƙara ta'azzara ne. A cikin report ɗin sun yi hasashen yawancin abubuwan da yake faruwa a Nigeria a halin yanzu, dalilin ƙiranta da “failed state” kenan tare da nuna cewa kafin shekarar 2030 za ta rushe.

Abubuwan da s**a tattauna a cikin report ɗin zai ba ka tsoro. Bari in yi muku summary kamar haka:

—Za a shiga matsi na yunwa (abinci zai fi ƙarfin talaka) sanadiyyar sace dukiyar ƙasa da karyewar tattalin arziƙi

—Za a fuskanci mummunan rashin tsaro wanda zai addabi mutanen ƙasar musamman yankin Arewa

—Za a zo matakin da jami'an tsaro ba za su iya kwantar da tarzoma ba

—Gwamnati ba za ta iya biya wa mutanen ƙasar buƙatunsu ba

—Kidnapping zai zama ruwan dare. Bayan BH, za a samu wasu militant groups waɗanda za su addab mutane kuma su rikita ƙasar

—Faɗan addini da ƙabilanci zai ɓarke wanda zai iya kai wa ga faɗan basasa

—Sakamakon rashin aikin-yi, matasa za su zama ƴan zaman-kashe-wando kuma hakan zai haifar da criminal activities kamar sace-sace, kashe-kashe, da tashe-tashen hankula

—Saboda yawaitar population, zai zama cewa zai yi wuya iyaye su iya ɗaukar nauyin ƴaƴansu, kuma gwamnatoci za su zama ba su da ikon faɗa-a-ji

—Za a rinƙa amfani da addini da ƙabilanci a rinƙa yaudarar mutane a ɓangaren siyasa da tada tarzoma

—Yawancin matasan ƙasar za su koma rayuwa a yanar gizo da dandulan sada zumunta. Social media za ta ruɗe su sosai.

—Idan ƙasar ta rushe, US da wasu ƙasashen duniya za su shigo don samar da tsaro, wanzar da zaman lafiya, da ƙoƙarin farfaɗo da tattalin arziƙi

—Suka ba da shawara ga Shugaban US wanda zai zo a l

ABIN MAMAKI: Ancire Tallafin Man Fetur Kuma Ana Bada Tallafi Saboda Matsalar Da Cire Tallafin Ta Jawowa 'Yan NajeriyaDag...
06/08/2024

ABIN MAMAKI: Ancire Tallafin Man Fetur Kuma Ana Bada Tallafi Saboda Matsalar Da Cire Tallafin Ta Jawowa 'Yan Najeriya

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Wato wasu abubuwan idan suna faruwa a ƙasar nan Saika ɗauka a fim ne, kokuma Tatsuniya.

Ancire Tallafin man fetur wanda wannan kowa Yasan matsalar daya haifar ƙirƙirarta akayi, domin tsadarsa ce tajefa talakawa cikin halin wannan ƙunci, tsadar abinci, dakuma wahalar rayuwa ta kowanne ɓangare.

Tunda ansan cire tallafi shine yajefa Talakawa a wannan matsala, to komai dogon hasashen mutum, da iya turanci da fashin baƙi babu abinda zaisa talakawa suji daɗi idan ba'a rage kuɗin man fetur abinci ya sakko ba, babu Yaren da za'ayi wa Talakawa sugane matuƙar Kwanon masara Naira dubu biyu ko sama da Haka.

Misali idan gwamnati tabada Tallafin dubu Hamsin (50) domin talakawa suyi jari, to tayaya zasuyi jari idan sun sayi buhun masara dubu 52 ko sama da Haka?...wannan jarin dai bazai daɗe ba, domin tabbas jari bazai zauna ba, matuƙar mutum bashida abinda zaici.

Idan har cire tallafi zaijefa talaka har Gwamnati tayi tunanin tabashi Tallafi, to Mezai hana gwamnatin tadawo masa da Tallafin man fetur din, Saita haƙura da bashi tallafin.

Kuma ance saboda wasu tsirari aka cire, to yanzu dai kowa yagani ba iya tsirarin mutane bane, harda talakawa kowa yana Amfana.
Allah Yakawo Mana ɗauki, Ameen Summa Ameen.

26/04/2023

Alhadullilah

31/10/2022

Watch, follow, and discover more trending content.

🌄
28/10/2022

🌄

Watch, follow, and discover more trending content.

Good morning
26/10/2022

Good morning

Watch, follow, and discover more trending content.

02/09/2022

YADDA ZAKA SAUKE APP DIN TOWER KAYI REGISTER DA VERIFICATION CIKIN SAUKI.

🔥🔥 Sabon Update 🔥🔥

Still Suna biya da wuri Kuma Kyauta basai ka Saka Kudiba

Wani Sabon Platform Wanda Zaku Samu Kudi Dasu Ba Tareda Kun Saka Kudi ba 🥳

Da Farko dai Kabi Wannan Link din 🔗

Zai kaika inda zaka sauke app nasu zaka ga Get se ka taba ka sauke app din
👇
https://public.towercapital.club/ #/pages/download?upper=1564140881109889025

Saika Kaje kayi Register 🥳
Wurin Register Zasu Tambaye ka Referral code
👇
0b3i3l1f

Idan Ka Saka zai Bude Saika duba Gefen Hannun Ka Na Hagu Akwai Layi Uku Saika danna su. Zakaga Inda Aka Saka IDENTIFiCATION. Saika Danna Zakayi KYC.

Abubuwan da ake buqata wurin KYC
NIN SLIP KO PLASTIC ✅
Student ID Card ✅
Voters Card✅
Waec ID card✅
Ko Business Card ✅
Duk wani ID card da ke dauke da sunan ka a Kai zaka iya aiki dashi sai ka dau hoton fuskan ID card din da Kuma bayan shi, Sai Kuma Hotonka Kana Rike da Katin sai kayi Submit Zasuyi Verify naka Within 30 minutes. 🥳

Daga Nan Kuma Zasu Baka Machine Na $198.8 wanda Kullum Zai Baka $2.8 Har Kwana 71.

Minimum Withrouw 20$
Withdraw fee 10$ 🥳

NOTE: Dole sai Kasaka Refferals code Kafin Su Baka machine din. Sannan dole sai kayi KYC Kafin Machine din Ya Fara Aiki 🥳

Ga Hutunan yadda Zakayi KYC a Kasa

Allah yabamu Sa'a 🤲

Address

Wuse Ii
GOMBE

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when M H gora VIP posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share