Mustapha Auwal Daura

Mustapha Auwal Daura My name is mustapha Auwal

14/01/2025
Happy new years
02/01/2025

Happy new years

like me
22/06/2023

like me

MAGANIN KARFE SADIDAN.MALAM DON ALLAH KWAI MAGANIN KARFE.? Eh mana akawai shi sosai Tambayar da wani dan-uwa ya yi min k...
16/06/2023

MAGANIN KARFE SADIDAN.
MALAM DON ALLAH KWAI MAGANIN KARFE.?

Eh mana akawai shi sosai Tambayar da wani dan-uwa ya yi min kenan.
Assalamu-Alaikum.

Don Allah idan ka taba gwada wani maganin, karfe baka da ce ba don Allah ka daure ka jarraba wannan ka gani insha-Allahu zaka da ce a wannan domin wannan mujarrabunne, sosai.
Wallahi kullum fatan mu shi ne a wannan gida mai albarka mu kawo muku sahihan sirruka wadanda, suke na gaskiya, wadanda sai mun fara jarraba su, sannan muke sakin su saboda wallahi duk wani sirrin da Kuka ga mun baku to sahihi ne in dai kayi kaga baka da ce ba to gaskiya sai dai idan bakayi dai-dai ba ko kuma baka da ijaba ko kuma akwai jifa a tare da kai wallahi.
Menene amfanin mu yaudare ku.??
Wallahi babu haka a cikin zuciyar mu munayi ne saboda Allah da manzon sa (S.A.W).
Kuma muna jin dadin addu'o'in fatan alkhairi da kuke mana mun gode.

GA YADDA AKE HADA MAGANIN KAMAR HAKA.

Ana samo yayan TAFASA da dan yawa, ko wacce rana kuma kowanne lokachi, sai a zo a SOYA su a wuta bayan an SOYA su sai a dake su a turmi suyi laushi lukui.
Sai a tankade su to dan-uwa wallahi maganinka ya gama haduwa, da safe kafin ka ci komai sai ka dakko wannan garin maganin, ka zubashi a tafin hannunka, kana dangwala da KOSAI KO WAINA. kana ci.
Gobe ma kayi jibi ma haka har kwana bakwai. A jere.
Wallahi Wallahi Wallahi.
In dai karfe ne ka wuce wajen kowanne kala da izinin Allah.
GARGADI
Wallahi duk Wanda ya siyar da wannan sirrin ALLAH ya isa bamu yafe ba, duk Wanda zaka bawa ka bashi don (ALLAH) kawai kamar yadda kaima a ka baka don (ALLAH.)
Amma idan ka bawa mutum ya ji dadi ya baka abun sadaka, don ra'ayin kansa, ba kai ka tambaya ba to wannan ka amsa ka ci abunka ka ci halal.
An yiwa kowa izini ya aikata
Allah ya yi mana jagorah Ameen.
Abu-Ameererh.

Kute maka da share JAMA sukaru

Allahu AkbarWannan Matashin Malami Mai Suna Ustaz ebit lew  Kullum bashi da Aiki Sai bi lungu da saqo Yana Shiga Club-Cl...
16/06/2023

Allahu Akbar

Wannan Matashin Malami Mai Suna Ustaz ebit lew Kullum bashi da Aiki Sai bi lungu da saqo Yana Shiga Club-Club, wajajen Shaqatawa a Garin Jakarta daka qasar Indonesiya yana Musu Da'awar Addinin Musulunci,

Yanayin Da'awar Tasa Ne Cikin hikima da Nuna Tausasawa da Kalamai masu daɗi ba Zagi ba ƙyama, Zai Iya Zuwa ya Samu gayu suna Zaune suna Shan Wiwi a Jangul ɗin Su Kuma yaje yayi Musu Sallama har su gaggaisa Sannan Ya samu waje ya Zauna a Cikin su ya fara Musu da'awa, in Kuma ya Lura ga wani ko Wasu wanda ba Musulmi bane Kuma ya/Suna Cikin halin rashi Matuqa Sai Yaje ya same su gaisa wani ɗakin Zaka ga kwaline kawai aka ɗan Bubbuga aka yi rumfa haka Zai Shiga ya Zauna ayi hira Ayi raha Ya ɗauki Kuɗi ya basu sannan Ya ɗora Musu da da'awar,

Wannan Matar da Kuke gani Duk Jikin ta a Zane Yake da Zane (Tatu), Irin Sana'ar da Take Yi Kafin Akai Mata Da'awa ba Sai an Faɗa Maka ba, Amma Allah Ya Shirye ta Ta karɓi Musulunci Ta hanyar Wannan Mai Da'awa da Tausasawa,

Bayan Ta saka Kammallen Hijabi Ita kanta bata San Sadda ta fashe da Kuka ba a Lokaci Guda Kuma Tana nadamar Ayyukan ta na Baya.

Hmmm Wata miyar sai a maqota,
Ya Kamata Wasu malaman mu a Nan Nijar da Najeriya su Fahimci bafa da Zage-zage da kafirtarwa Ko Zafin Kai ake da'awa ba, bal Da Tausasawa me da kyautatawa da kusantar wanda kake Son isarwa da da'awar ka.

WOWOWO
15/06/2023

WOWOWO

Ke duniya
22/05/2023

Ke duniya

Good afternoon to you all my friends
21/05/2023

Good afternoon to you all my friends

12/05/2023

Good Evening to All my friends

Jiya munyi faɗa da matata nayi barci😭 washe gari na tashi naga ta mutu ashe kashe kanta tayi da wuka🗡️Saina fara kuka😩 s...
07/05/2023

Jiya munyi faɗa da matata nayi barci😭 washe gari na tashi naga ta mutu ashe kashe kanta tayi da wuka🗡️

Saina fara kuka😩 saitace in kwantarda hankalina komai zaiyi dai-dai

Naɗauketa nasata amota muka nufi asibiti dana waiga naga harma ta mutu ashe tasha guba ne😩 sainace meyasa zakiyi haka🥺

Tace in kwantarda hankalina komai zaiyi dai-dai

Muna cikin tafiya ahanyar asibiti munzo daedae wata gada sai tace in tsaya🌚 ina tsayawa naga ta fita daga motar ta faɗa ruwa😭 ta mutu😭
Sai gawarta aka ciro daga cikin ruwan nan
Nafara kuka

Saitace in kwantarda hankalina komai zaiyi dai-dai

Mukaci gaba da tafiya a mota har muka isa Asibiti, likita👨🏽‍🔬 yacemin babu abunda yasamu gawarta zata samu lafiya
Kwatsam mukaga jini na fitowa abakinta ashe wani gubar (poison) taƙara sha tasake mutuwa

Sai tace in kwantarda hankalina komai zaiyi dai-dai

Kasani a Addu'ar ku ina cikin furobulan😪😪😥
Idan ta sake mutuwa zakuji daga gare ni 😭

Wani Dattijo yace wa daya daga cikin jikokin sa:-🤕👳Ya kai dana, Lalle shiga Aljanna kyauta ne, Amma wuta sai an biya kud...
03/05/2023

Wani Dattijo yace wa daya daga cikin jikokin sa:-
🤕👳Ya kai dana, Lalle shiga Aljanna kyauta ne, Amma wuta sai an biya kudi ake shiga.
Sai yaron yace:-
Ya haka yake kasancewa ya kaka na😳!?
Sai kakan yace:-
🎲Duk wanda zai yi c**a (karta) sai ya biya kudi,
🍾Kuma duk wanda zai sha giya sai ya biya kudi,
🌵🚬Duk wanda zai busa taba sigari ko wiwi ko shi-sha sai ya biya kudi,
💃🏼🎸🎤🎻 Kuma duk wanda yake son ya ji waka sai ya biya kudi,
🚘Kuma duk wanda yake son ya yi tafiya dan 6arna da alfa'sha sai ya biya kudi.
Amma Aljanna yakai dana kyauta ne, ba a kashe kudi dan shigan ta,
🕋🕌Duk mai yin sallah zai yi sallah ba tare da ya biya kudi ba,
🤐😷Kuma duk wanda zai yi azumi ba sai ya biya sisi ba,
🤲🙏🏻Kuma duk wanda zai yi Istigfari zaiyi ba sai ya biya sisi ba,
👀🤦🏻‍♂ Haka Kuma duk wanda zai rintsa ganin sa daga haram ba sai ya biya sisi ba.
To ya kai dana, shin kana son ka kashe kudin ka dan ka shiga wuta ko kana son Aljanna kyauta?
📩Kai me karatu wannan sakon ya iso gareka kyauta, kai ma ka tura wa wani ya samu kyauta dan ka samu ladan haka.
ALLAH sa mu dace.
KA DARAJA MUTANE UKU A DUNIYA 🌎
1. Dattijo. 👴🏼,
2. Malami 👳🏽,
3. Iyaye 👪
Ka tausayawa mutane uku
1. Tsoho 👴🏼
2. mace. 👩🏼 👈🏽
3. Yaro karami 👦🏻
Kada ka manta da Abu uku
1. Mutunci 👏🏼👍🏻🙏🏼
2. addini. 📖⛪🏰🌃
3. Mutuwa. 😞
Ka tsarkaka Abu uku
1. Jikinka 💪🏾💪🏾👈🏽
2. Tufafinka 👔👖👗👞👡
3. Zuciyarka. ❤
Kada ka daina Neman Abu uku
1. Ilimi 📖👈🏽
2. arziki. 💶🚘🏨🏢
3. Aljanna. 💖💖
Kuma karka yi wasa da bautar allah
Wato ibada aduk halinda ka tsinci kanka
Pls share for others to be part of 👍🏻👏🏼

Address

No73 Maitama Abuja
Wuse Ii
08068531336

Telephone

+2348068531336

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mustapha Auwal Daura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mustapha Auwal Daura:

Shortcuts

Share