Mu'assasatu BN Katheer Zaria

Call Directions Contact the business

Mu'assasatu BN Katheer Zaria ๐Š๐€๐‘๐€๐๐“๐€๐‘ ๐ƒ๐€ ๐€๐‹๐๐”๐‘'๐€๐๐ˆ ๐ƒ๐€ ๐’๐”๐๐๐€๐‡ ๐€๐Š๐€๐ ๐…๐€๐‡๐ˆ๐Œ๐“๐€๐‘ ๐Œ๐€๐†๐€๐๐€๐“๐€
| Yada Akidar Ahlus-Sunnah Tareda Raddi Ga Dukkan Akidun Da Suka Saษ“a Musu |

11/10/2026

Wato mutuminnan ni narasa wani irin tufka da warwara yakedashi ba

Allah ya kaimu lafiya
09/10/2026

Allah ya kaimu lafiya

Don Allah al'umma ana cigiyar wannan dattijuwa,dukkan Wanda ya ganta ya kiramu a wannan layin +2347062589164tananan kwan...
09/10/2026

Don Allah al'umma ana cigiyar wannan dattijuwa,

dukkan Wanda ya ganta ya kiramu a wannan layin
+2347062589164

tananan kwantireshane Kusada service Dogarawa Sabon Gari kaduna state

05/10/2026

Cikin Alhini muke Isarda Ta'aziyyarmu zuwaga dan'uwa M.Abubakar Mai nasara(jabalus-sunnah)akan rasuwar ubanmu Kuma mahaifinsa,

ุงู„ู„ู‡ู… ุงุบูุฑ ู„ู‡ ูˆุงุฑุญู…ู‡ ูˆุงุนู ุนู†ู‡ ูˆุฃูƒุฑู… ู†ุฒู„ู‡ ูˆูˆุณุน ู…ุฏุฎู„ู‡.
Allah yasa ya wuta

01/10/2026

Wannan itace hakikanin da'awar

Shekh Muhammad Auwal Adam Albany (Rahimahullah)

30/09/2026

Tsokaci kan mas'alar
ุฃู„ู… ุชุฑ

30/09/2026

Assalamualaikum warahmatullah insha Allah a taremu anjima zamuzo muyi tsokaci akan 'Mas'alar ุฃู„ู… ุชุฑ' insha Allah

29/09/2026

Ga sabon karatu daga.......

28/09/2026

Proff. Kenan ya Saba tufka da warwara

SANARWAR ฦŠAURIN AUREN ฦŠAN UWAMalam Nafiu Yahuza (Mai Yaษ—a Karatunmu a social Media)            daMalama Maryam Jamilu Ya...
25/09/2026

SANARWAR ฦŠAURIN AUREN ฦŠAN UWA

Malam Nafiu Yahuza

(Mai Yaษ—a Karatunmu a social Media)

da

Malama Maryam Jamilu Yakubu

๐Ÿ“ Wuri: Gidan Alhaji Hassan Principal, Bachaka Area, Argungu

๐Ÿ“… Rana: Asabar, 26 ga Satumba, 2026

๐Ÿ•› Lokaci: 12:00 na rana
Barkanmu da zuwaโ€”kowa ya zo, kowa ya halarta.

Address

KABAMA PHASE 3 DOGARAWA SABON GARI
Zaria

Telephone

+2349068983813

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Mu'assasatu BN Katheer Zaria posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Mu'assasatu BN Katheer Zaria:

Shortcuts

Share