Tawagar masoya Littattafan Yaki and Ibni Abdullahi Novels

Tawagar masoya Littattafan Yaki and Ibni Abdullahi Novels Dokane zagin wani kowata awannan shafi haka babu post din batsa konabstanci gawani kabianci DA akida babusu

02/03/2021

GANGAR YAKI

04/07/2020

JAMA AR GIDANNAN KUYI HAKURI BANMANCEDAKUBA YANAYINE KAWAI
TO AMMA YANXU KOMAI YADAIDAITA ZANCIGABADA
LITTAFIN
WANDON KARFE
SHINKUNA TAREDANI INABUKATAN JINRA AYINKU KAFIN INFARA daga abokinku ibn Abdullahi Abdulllah p-g

07/10/2019

ABOKAI ZAMUCI GABA DA WANDON MATSALA DAYA KESANYAWA BA,POST AKAN LOKACI KUMA KUMA KUNSAN DAXAKU GYARA LITTAFAI UKU XANSANYA AWANNAN GIDA MAI

28/07/2019

( WONDANKARFE 02)Bayan dakaru sunk**a Ummu Sulem sunsanyata ajirgin Ruwa domin cika Umurnin Sarki Takur xas**aita Kurkukun karfe dakarfe Sai jama,a s**a watse inda s**arika tofa albarkacin bakinsu dayawa sunkoka da Xaluncin da akaima Ummu sulem sannan sunyi Fatan MaganarUmmusulem yatabbata Wani Jarumi yabayyana Yakawo karken Sarki Takur da yarsa Hatsariya acan kuwa Sarki Takurne da yarsa Bisa Ingarman dawakai S**ai Badda k**a s**a futa subi kudu, gudu Suke tsulawa tamkar xasu xagaye Duniyasaida S**ai yamma suna keta dokar daji Sannan S**a isa Wani makeken Bakin Dutse maitsananin girma datsayi tamkar Xaitabo Sama suna isagareshi Sai s**aja linxamin dawakansu Sannan s**adire kasa s**alli juna Sannan s**a xubama Dutsen idanu s**ama suburbudo kalmomin tsafi dasauri suke Furta Sarkakkun kalmomin natsawan dakikai goma Sai asaki tsawa gamida Walkiya kawai Sai wata kofa tabude ajikin Katon dutsen wani Wawukeken kogo yabaiyana batareda bata lokaciba Sarki takurda yarsa sukutsa kai cikin Wannan Kogo maitsananin duhu suna shiga ciki Shida yarsa sukunna itacen Wuta suci gaba datafiya natsawon dakika ashirin Sannan s**a iso Wata katuwar Fada Wacce akawatata dakayan alatu dangin xinare da axurfa cik S**atsaya atsakiyar Fadan sai Watakakkausan murya tace Barka daxuwa Sarki Takur dan tukura Dannau maidanne maxa har lahira kaida yarka xaku iya Xama abakaken kujera Take s**a xauna Xamansu yayi daidaida bayyanar Wata bakar mace mummuna gata dokekiya kanta babu gashi a aske yake kwal tamkar Dutse Tanada faka fakan kunnuwa tamkar baka Sai wasu kurma kurman idanu masu k**a da Kwarya Jajaye tamkar Garwashi wuta bakinta babu hakwara Tabbas matsoraci baxai jure kallontaba tabayyanane xaune abisa Wata jar karaga Wacce aka Sarrafata da Karafunan Wuta tanarike da Wani kan Xaki wanda idanunsa kejujjuyawa tamkar mairai Sarki Takur yadukadda kansa kasa yace Jinjina agareki Shugaban Bokaye naduniya MAXARURA bokanya Maxarura takwarara ihu Sannan tamike takewaya Sarki takur da yarsa Sau uku sannan tadawo gabansa ta xuba musu idanu tana Wani mimi simisimi dabaki tana motsa bakinta tamkar bata motsawa can taishiru Idanunta s**ara kadawa s**ai jajur Gumi yarufeta tak**a Sambatu tanacewa Masifa dabala,i natunkarowa bayyanar sa Bala,ine Sannan tunkaransa masiface tabbas xaikifar da Gwabnatin Xalunci Sannan Xai yaki Tsafi da gayyar matsafa tabbas Shi annobane kuma dodone na axxalumai Kai Sarki Takur yakasa daurewa yamike tareda kwarara ihu gamida Xare takobi Yanacewa Wayeshi daga Watakasa yake menene tak**arsa kuma Wanene xaidafa masa Yadaga takobi Yasari Iska Sannan yakara kwarma ihu yace kowanene Mutunne ko aljan lallai baxai iyaja da Sarki Takur ba Karfin Rundunata Miliyan darine Yawan Sarakuna masu Bin umurnina dubu arba inne kowannensu yanada Runduna maidauke dakaru fiye da miliyan goma yadaga murya yace shine Wani Mutun daya xaixo yai jayayya damu har yakawo karken ikonmu yagirgixakai yace Ikona yaxarce haka kumayafi gaban haka Bokanya tace a,a Shifa Ikone daga ikon Wani ubangiji yardan na Ubangijinne Karfimma na uban gijinne sannan xaisamu nasaran dagalaban domin girma da Isan uban gijinne Sarki Takur yakwarara ihu yace karyane nibamma yarda dawani abin bautaba Gunki itaciya Ruwa rana dawata furanni ko Duwatsuda aljannu babu wandana yarda dashi amatsayin Ubangijina Kawai komai nafaruwane dakarfin iko da isanda kake dashi Yadaga murya yace Saboda haka awannan duniya babu Wani Mahaluki mutun ko aljan daxaiyi Futo na Futo dani Bokanyan Xatai maganaSai Hadariya tamike gamida dak**ata tsawa tace kekaramar Hatsabibiya Nida mahaifina Munyanke cewa Xamu Saurari Bayyanar Jarumin Sannan Xamuga Iya jarumtarsa da Karfin dantsensa Afusace s**a fuce acikin kogon sannan s**a nufi gida Cikin Ixxa danuna Kwarin guiwar tunkaran kowace musiba Kamar yadda Hatsariya tasaba adukkarshen Wata guda takamma Sarakuna goma Xiyarar baxata kwatsam Saidai aji Shigowarta cikin birni Inda xata kewaya kasuwanni da gonaki tana karban kudi da amfanin gona Xinare dakuma axurfa masu yawa aduk lokacin datakai Wannan Xiyara tana Samun Xunxurutun dukiya kimanin Miliya dari dahayaniya kuma ataskantatake adanawa Kamar yadda tasabakwatsam saita dira awani birni waishi Kainaka inda tarika xaga yawa tana amsan dukiya cikin gadara danuna isa ahakane ta,isa Wata karamar Runfa Wacce Wasu yammata guda biyu ke saida tukwane lokacinda Gimbiya hatsariya tai idobiyu da wadannan tagwayen yammata Sai kishi yak**ata bakomai yasata kishiba Face ganin tsananin kyawunsu domin Gimbiya hatsariya takasance kyakkyawace nagaban kwatance amma datai toxali da Wadannan yammata saitaraina kanta Saboda haka taji tatsanesu awanna duniya tuni tayanke cewa xata turasu kiyama domin inda abinda Hatsariyya tatsana totaga wanda yafita, Shiko Sarki Hasnu Sarki mai mulki awannan birni tunda S**a nufo wannan Runfa Shida jama,arsa suna takema Gimbiya Habiyya baya, S**a shiga Rudani datashin hankali domin susan halin Gimbiya HATSARIYA hasada dakishi xaisa tace xata kashe lubna da Luna Wanda hakan bakaramin Masiface Xata aukuba domin Sunyi Imani cewa koda Yar yatsan dayatagutsura na tagwayannan tofa Duk girman Mulkinta dakarfin ikonta XAIYI WUYA TABAR BIRNI KAINUKA ARAYE to shayi ya isoFA daga abokinku IBN ABDULLAHI xanci gabane kawai innaga yawan comen dinku domin abayamanatsayane sak**akon naga ba,ara,ayin lbr

30/11/2018

SLM ABOKAI GASKIYAR MAGANA INASON YIN POST AWANNAN GIDA TO AMMA NAGA BA,ADAMUBA DON NAYI GARKAMI WATA GUDA DAKYAR MUTUN GOMA SUKAI COMEN KOMENE DALILI daga abokinku IBN

14/10/2018

GARKAMI WANDON KARFE
LITTTAFI NADAYA PART 1
Shekaru aru aru masu tarin yawa tarihi yanuna cewa anyi wata hamshakiyar kasa mai suna Uzwa ita wannan kasar takasace maitari al umma da,ake ikirarin xas**ai kimaninmiliyan dubu goma wangamemeyar kasace medauke da manyan sarakuna guda dubu goma kowani sarki yana mulkine amanya manya kasashen dake cikin daular Uzwa duka wa'yannan sarakuna guda Dubu Goma suna karkashin Mulkin babban sarkine ababban birni Uzwa mai suna Sarki Takur Tukura dan dannau mai danna maxa lahira shidai Sarki takur cikakken sadaukin maxane kuma gagarumin matsafine hatsabibine aciki halittun duniya yakasance bakin axxalumi mugune nakarke bashida wani abin sha,awa sai yaki xubarda jini shine muradinsa yakasance yana gallaxama talakawa fiye dakima sannan baya afuwa kuma baya mantuwa lallai iya kankantar laifin dak**ar sai yahukuntaka kuma hukunci mafi kankanta awurun Sarki Takur shine yasare kanka da hannunsa yatsani xama lafiya shiyasa akoda yaushe yake hada runduna yanausa cikin duniya badan komaiba saidan yaxubda jini dan,adam sannan atsarin mulkinsa indai kanada kudi tokaine acikin inuwarsa amma tsakaninsa da talaka bashiri xaka,iya aikata kowani irin laifi akasar mutukar kanada arxikin daxaka iyabiyan taranda Sarki Takur xai yanka maka wannan daliline yasa kisan kai fyade finkarfi xalonci yawwaita acikin kasar sarki Takur yanada wata iblishiyar yarinya da ake kirantada Hatsariyya domin tanada mutukar hadari xaiyi wuya tafuto rangadi bata kashe mutumba muguwace mai tsananin keta domin idan tafuto xagaye gari to babu wani mutum da ya isa yadaga kai yakalleta inko tsautsayi yasa mutum yai ido biyu da Hatsariyya lallai yafada cikin Hatsari domin hukunci mai sauki shine takwakuma idanunsa saboda tsananin muguntarta yasa Yasa jama,ar kasan Uzwwa kemata kirari da yar gado dayawama sunacewa tafi ma haifinta Sarki Takur mugunta dahadari tabbas talakawan wannan yanki suna cikin ukuba datashin hankali inda akullum Fatansu da rokonsu awwurin ababen bautansu s**awo musu karken Mulkin Xaluncin Sarki Takur bn Tukura dan Dannau mai danna maxa har lahira Watarana Gimbiya Hatsariyya tafuto rangadi da jama,arta domin takewwaya babban birnin Uxwa tanacikin tattaki bisa dawakai sai taratso tababban kasuwar gari ainan take kowa yadukadda kansa kasa yanamai numfashida Kyat to akasuwan akwai wata mata anakiranta da suna Ummu Sulem domin tanada wani karamin yaro mai suna Sulem dudu shekarun Sulem basu wuce bakwaiba tolokacinda Gimbiya Hatsariyya tashigo kasuwa shi yaro Sulem yana cikin kasuwa yana garari baya tareda mahaifiyarsa kaico aisai yaratsata gaban tawagar Gimbiya Hatsariya take tai umurni da akamo Sulem sannan tasa mai Sanarwwa yai yekuwa lallai duk wani mutum yan xunnan yanufi fada domin xa,aima wani takadari hukunci nanfa jama,as**a nufi Fada inda akacika Harabar Fada makil itako Ummi Sulem tanacan tana nemansa akasuwa koda taga kasuwa andade antafi Fada sai itama tanufi Fada tana isa saitaga jama,anata xubda hawaye kuka sharaf shara Ummu sulem tatambaya waxa,aima hukunci kuma wani irin hukunci ayanke masa sai wani dadtijo yace wani karamin yarone dan Shekara bakwai aka yankema hukuncin kisa aikoda ummu sulem tajifuricin tshonnan sai hankalinta yatashi tatunada danta take takutsa cikin jama,a tana turesu harta isaci kaico saitaga danta Sulem antubeshi atsakiyar jama,a ga Gimbiya rike da takobi tsirara akansa Takwarara ihu taruga gurin gimbiya tak**a kafanta tana ihu tana kuka tanaba Gimbiya Hadariya hakuri kada takashe mata danta amma ina sai Ginbiya tasa kafa tatureta tace lallai danki yakawomin raini yaratsa tagabana alokacinda nake wucewa saboda haka yauce ranan mutuwarsa Ummu sulem tace haba gimbiya wannan yarone koxafin wuta bai saniba gimbia tabushedadariya tace koda jaririne yabatamin rai tosaina mai hukunci Ummu Sulem tanufi gurin Sarki Takur wandake xaune awata katuwar Karaga saidariya yake shekawwa aikoda yaga tanufoshi sai yaima dakaru tsawa s**amata tuni s**a riketa Sarki Takur yace kusanyata takalli mutuwar danta domin tarika tuna girman Sarautammu take s**a fuskantar da itagun danta inda Gimbiya Hatsariya tasanya takobi ta tsinke kan yaron jini yai feshi yabata Fuskan Ummu Sulem takwarara ihu dakaru s**a saketa taxube akasa taida kuka taje tarungumi gawar danta saita sakeshi tamike tadubi Sarki Takur ido naganin Ido tace kai tsinanne La,ananne lallai kasani mutuwar dana sai taxamo maka Balbalin bala,i domin rushewar mulkinka yaxo tadaga murya tace lallai kaida tsinanniyar yarka kunadab da mutuwwa domin kuntabo ajalinku kuma Mutuwarku saitafi kowace mutuwa da akATabayi muni aduniya Afusace Gimbiya Hatsariya taxare takobi tanufi Ummu Sulem don tasare kanta sai Sarki Takur yace ke yarinya Kada kikasheta Lallai akalamanta akwai abin dubawa sannan tsaurin Idonta gamida kekashewar xuciyarta suna nunacewa tasan Wani abu,akarken rayuwwammu yadaga murya yace dakaru kuk**ata kukaita KURKUKUN KAR DA KARFE LALLAIXAMU BINKICI LAMARINTA UMMU SULEM TACEDA SARKI TAKURBALAMARINA XAKA BUNCIKABA mutuwarka dana yarka xaka buncika Kuma maka shinku xai bayyana ya Xamemu GARKAMI WANDOKARFE KOWA YASAKA BABU XAMA BA TSUGUNO acikin Kurkun KARFE DA KARFEEEE abokai kujirani xansha shayi mai xafi daga abokinku IBN ABDULLAHI ABDULLAHI PG

11/10/2018

GARKAMI WANDON KARFE
IS COMING SON ARE WE TO
GATHER

Address

Zaria

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Tawagar masoya Littattafan Yaki and Ibni Abdullahi Novels posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share

Category