15/04/2022
Yabo da godiya suntabbata ga Allah Mai kowa Mai komai mamallakin numfashinmu
Allah rahamarka, daukakarka ni'imarka gafararka, Arzikinkaz, tausayinka Allah kasaukar dashi garemu iyayanmu Yan uwanmu da musillimin duniya baki daya
Allah kariyarka, tsarewarka, katsaremu daga dukkan sharin masu Shari
Allah kazaunar Mana kasarmu jaharmu garinmu lafiya karabamu da futun tunin wannan zamani
Allah kanaji Kuma kana gani Allah ga Arewannan Allah matsalar yau daban tagobe daban Allah Kaine Mai nagani Allah kamagancemana dukkan matsalolinmu
Allah shiriyarka Allah kashirya Mana shuwa gabanninmu
Allah masu daukan nauyin taaddanci Allah duk inda suke Allah katona asirinsu kanuna Mana karshensu katozartasu tundaga Nan duniya ya hayyu ya qyyum
Barkanmu da sake kasancewa awannan Rana Mai dunbin albarka yaumul juma'at
By hon salisu M yunusa Mai nasara zaura